fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Abdul Ilyas Tantiri

Ni dai a matsayina na dan Fim duk wanda ya jawo min zagi Allah isa kuma makiyinane na Har Abada>>Abdul Tantiri

Ni dai a matsayina na dan Fim duk wanda ya jawo min zagi Allah isa kuma makiyinane na Har Abada>>Abdul Tantiri

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa kuma me shirya fina-finan,  Abdul Ilyasu Tantiri yayi magana akan Hotunan da Abokiyar aikinsa, Rahama Sadau ta saka wanda suka jawo cece-kuce.   Ya bayyana cewa yana daya daga cikin wanda suka tsaya tsayin daka dan ganin masana'antar Kannywood ta tsaya da kakafunta kuma yana aiki ne dan samawa kansa da iyalansa Abinci.   Ya jaddada cewa shi Musulmine kuma yana son Manzon Allah(SAW) kuma baya tare da masu aikata wani laifi na daban domin kowa da irin tarbiyyar da ya samu.   Yayi Allah ya isa tsakaninsa da duk wanda ya jawo aka zageshi sannan kuma yace makiyinsa ne na dundundun.   Ina daya daga cikin mutanen da sukayi gwagwaaya har masana'antar kannywood ta samu,Dai dai da second daya bantaba daukar Kannywood a raina da wa...