fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Abdul Ilyasu Tantiri

Bidiyo: Wallahi matsalar kasarnan ba ta shuwagabanni bace kawai, yanzu wannan kudin talakawa nawa zasu ciyar?>>Abdul Tantiri yayi martani kan bidiyon liken kudia a wajan wani biki

Bidiyo: Wallahi matsalar kasarnan ba ta shuwagabanni bace kawai, yanzu wannan kudin talakawa nawa zasu ciyar?>>Abdul Tantiri yayi martani kan bidiyon liken kudia a wajan wani biki

Nishaɗi, Uncategorized
Tauraron fina-finan kuma me shirya fim din, Abdul Ilyasu Tantiri yayi caccaka ga masu kudi akan halin kuncin da talaka ke ciki.   Yayi wanna  caccaka ne ta shafinsa na Instainda yake martani akan Wani Bidiyon biki da ake likin manyan kudi.   Yace karyar banza a yi ta zage-zage na talakawa na yunwa, talakawa na kunci, talakawa na cikin bala'i, yanzu wannan kudin, talaka nawa zai ciyar? Talaka nawa zai fitar daga kunci, idan shuwagabanni sun ki su yi abinda ya rataya a wuyansu su kuma masu halin taimakawar fa.   Ya ci gaba da cewa, Yanzu wannan dan Allah Addini ne ko Alkhairi. Kowa fa akawa rawar da ya kamata ya taka na rayuwarsa. Amma dai matsalar kasarnan Wallahi ba ta shuwagabannin bace kawai. Akwai matsala a kowane sashe. Allah ya kyauta.