
Abdul M Shareef na murnar zagayowar ranar haihuwarsa
A yau ne babbar mawakin masana'antar Kannywood wato Umar M Shariff yake murna zagayowar ranar haihuwarsa.
Mawakin ya sanar da haka ne a shafinsa na instagram.
https://www.instagram.com/p/CIm9dFwFiF0/?igshid=10sjkiljboonr