fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Abdul Sahir

Bayan Watanni 4 da Aure: “Limamin Wuf ya rabu da Wuf dinsa”

Bayan Watanni 4 da Aure: “Limamin Wuf ya rabu da Wuf dinsa”

Nishaɗi
Tauraron fim din Kwana Chasa'in da tara na gidan talabijin din Arewa24, Abdul Sahir wanda ya fito da salon Wuf inda ya auri tsohuwar 'yar takarar sanata a jihar Kaduna, Hajiya Bilkisu Shibah, Rahotanni sun bayyana cewa Auren nasu ya mutu.   A lokacin aurensu lamarin ya dauki hankula sosai inda akai ta bayyana ra'ayoyi mabanbanta wasu da dama sun yaba wasu kuma sun bayyana kasin haka. A watan Afrilune dai maganar auren su ta bayyana ga Duniya inda lamarin ya dauki hankula saboda Amaryar ta girmeshi. Saidai ya bayyanawa Mujallar fim a wancan lokacin cewa bai damu ba.   Rahoton da muka samu daga Rariya ya bayyana cewa auren nasu ya mutu. Watanni 4 kenan bayan da aka yishi.   Hakanan duba shafin Instagram na Abdul Sahir ya bayyana cewa ya cire hotunan ma...