
“PDP taji haushin taron da muka gudanar”>>sabon shugaban APC, Adamu
Sabon shugaban jam'iyyar APC Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa abokan adawarsu wato PDP sunji haushin babban taron da suka gudanar a Abuja.
Inda ya bayyana hakan yayin da yake karbar shugabancin jam'iyyar bayan sun samu gudamar da taron wanda suka daga kusan dau hudu, kuma har PDP ta riga zolayarsu akan gda taron.
Abdullahi Adamu ya kasance tsohon dan dan jam'iyyar PDP kuma daya gada cikin wa'yanda suka kafa kungiyar, yayin da kuma ya kasance tsohon gwamnan jihar Nasarawa.