
‘Yayana naje gani a Amurka ba neman Lafiya ba>>Gwamnan Nasarawa
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa ba neman lafiya ya je yi kasar Amurka ba kamar yanda ake ta yayatawa ba.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace damacan ya saba zuwa da iyalansa a hutun karshen shekara.
Gwamna Sule ya bayyana cewa, idan yaje yakan kuma Duba Lafiyarsa kamar ko da yaushe, kuma Abinda yahi kenan.
“My trip here has nothing to do with my health. I’m here on my annual vacation. Usually, I carry out my medical checkups even while I was the MD of the Dangote Group.
“There is nothing wrong with my health. I have just finished my routine medical checkups, dental check, eye check and everything went perfectly,” he stressed.