fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Abdullahi

Batun Faifan Bidiyon Ganduje tana kasa tana dabo

Batun Faifan Bidiyon Ganduje tana kasa tana dabo

Siyasa
Da alamu dai na nuni da cewa har yanzu batun faifan bidiyon Gwamnan Jihar Kano tana kasa tana dabo domin a kwanannan ne dai hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano ta ce ta kafa kwamitin da zai binciki gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, bisa zargin da ake yi masa na karbar cin hanci a cikin wasu faifan bidiyo da suka bulla a yanar gizo.   Shugaban Hukumar, Muhyi Magaji, ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawarsa da jaridar Solacebase da ke garin Kano.   Ya fadi hakan ne yayin da yake martani a kan wani korafi da wata kungiya mai rajin samun shugabanni na gari a Kano (Kano Concerned for Prudent Leadership) ta shigar a gaban hukumar na neman ta binciki zargin da ake yi wa gwamnan.   Muhyi Rimin Gado ya ce hukumar ta mika korafin zuwa bangaren binc...