fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Abdulmumin Jibrin

Hotuna:Abdulmumin Jibrin yayi ziyarar bankwana da Ofishin kasuwancinsa bayan da shugaba Buhari ya bashi sabon mukami

Hotuna:Abdulmumin Jibrin yayi ziyarar bankwana da Ofishin kasuwancinsa bayan da shugaba Buhari ya bashi sabon mukami

Siyasa
Ya Rubuta a shafukansa na sada zumunta kamar haka:   Nada ni a matsayin Babban Darakta a Hukumar Gidaje ta Kasa Zan sake tafiya hutu na wani lokaci daga harkokin kasuwanci. Na yi tunanin zan dade a wannan lokacin a Kamfani na. GreenForestGroupLTd. Bayan kwashe kusan shekara 10 a majalisa, nadin da Shugana Kasa Muhammadu Buhari ya min a matsayin Babban Darakta a Hukumar Gidaje ta Kasa ya kashe min kishin ruwan da nake shi na komawa aiki a bangaren zantarwa. Ina so in yi amfani da wannan damar wajen yin godiya ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari bisa amincewa da ya yi da ni da kuma danka min wannan amanan Sannan ina mai tabbatar masa cewa ba zan zuba masa kasa a ido ba. Zan yi aiki tukuru tare da hadin gwiwar abokan aikina na Sanata Gbenga Ashafa da Ministan Ayyuka...