fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Abdulsamad Rabiu

Me kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya ware Dala Miliyan 100 dan baiwa mutane Tallafi

Me kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya ware Dala Miliyan 100 dan baiwa mutane Tallafi

Uncategorized
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu Rabiu ya bayyana cewa kamfaninsa ya ware Dala Miliyan 100 dan baiwa jama'ar Najeriya da Afrika tallafi.   Da yake bayyana fitar da kudin, Abdulsamad ya ce zai baiwa bangaren kiwon Lafiya, Ilimi da habaka abubuwan ci gaban al'umma muhimmanci.   Yace duk shekara zai rika ware Dala Miliyan 50 ga 'yan Najeriya da kuma Dala Miliyan 50 ga sauran kasashen Africa. “Over the years as a corporate, and through the BUA Foundation, we have been actively involved in corporate philanthropy in various sectors – from health, education, community development, water & sanitation, sports, and even more recently, our work on COVID-19.
Shugaba Buhari, Atiku Abubakar sun taya me kamfanin BUA, Abdulsamad murnar cika shekaru 60

Shugaba Buhari, Atiku Abubakar sun taya me kamfanin BUA, Abdulsamad murnar cika shekaru 60

Uncategorized
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar sun taya shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu murnar cika shekaru 60.   A sakon da shugaba Buhari ya fitar ta bakin hadiminsa dake bashi shawara kan sabbin kafafen Sadarwa, Bashir Ahmad yace, Shugaban kasar na taya Abdulsamad Rabiu murna bisa nasarar da ya samu saboda aiki tukuru da kuma jajircewa. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1290639575967309824?s=19 Shima Atiku Abubakar ta shafinsa na sada zumunta ya bayyana Abdulsamad a matsayin jajirtaccen dan Kasuwa da ya kware wajan samar da ayyukan yi.   Ya kuma ce irin taimakon da yake baiwa mutane yasa ya zama Mutum na gari. Yace a madadinsa da iyalansa yana mika sakon taya murna da fatan Alheri gareshi. https://twitter.co...
Abdulsamad Rabiu ya sake bayar da tallafin Biliyan 3.3 a Yaki Coronavirus/COVID-19

Abdulsamad Rabiu ya sake bayar da tallafin Biliyan 3.3 a Yaki Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya bayyana cewa ya sake bayar da tallafin Biliyan 3.3 a yaki cutar Coronavirus/COVID-19 bayan a baya ya bayar da tallafin Biliyan 1.6.   Shugaban na BUA ya aikewa kwamitin shugaban kasa dake yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 takarda inda yayi bayanin tallafin nasa a ciki.   Yace za'a baiwa jihar Kano Biliyan 2 daga cikin kudin inda za'a yi amfani dasu wajan samarwa da guraten gwajin cutar Coronavirus isassun kayan aiki.   Sannan yace za'a baiwa jihar Legas Biliyan 1 daga cikin kudin. Sannan kuma ya bayyana cewa,zai bayar da tsabar Miliyan dari 3 ga kwamitin yaki da cutar ta Coronavirus/COVID-19 dan sayan kayan aiki.   Ya kara da cewa zai bayar da tallafin kudinne a karkashin gidauniyarshi ta BUA Founda...