fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Abike Dabiri Erewa

Gwamnati ta gargadi iyaye su daina tura ‘ya’yansu karatu Northern Cyprus saboda suna kashe daliban Najeriya

Gwamnati ta gargadi iyaye su daina tura ‘ya’yansu karatu Northern Cyprus saboda suna kashe daliban Najeriya

Uncategorized
Me baiwa shugaban kasa shawara kan 'yan Najeriya dake zaune a kasashen waje, Abike Dabiri Erewa ta baiwa 'yan Najeriya shawarar su daina tura 'ya'yansu kasar Northern Cyprus saboda sun kashe 'yan Najeriya kimanin 100.   Ta bayyana hakane bayan kisan da sukawa wani dalibin Najeriya, Ibrahim Khaleel dake karatu a kasar. Hutudole ya samo muku cewa Dabiri ta yi wannan maganane bayan da mutane karkashin jagorancin mahaifiyar mamacin, Mai Shari'a Amina Bello suka kai mata ziyara. Ta bayyana cewa akwai 'yan Najeriya kimanin 100 da aka kashe a kasar dan haka take baiwa iyaye shawara su daina tura 'ya'yansu kasar Karatu.   Tace dalilin da yasa ba su iya daukar wani kwakkwaran mataki akai ba shine Duniya bata yadda da kasar Northern Cyprus, Kasar Turkiyya cekadai ta yadd...
Bidiyo:Ta kacame tsakanin Ministan sadarwa, Pantami da Shugabar hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasar waje inda ta zargeshi da sa ‘yan bindiga su koreta daga Ofishi sannan tace be kamata Malamin addini irinshi yana karya ba

Bidiyo:Ta kacame tsakanin Ministan sadarwa, Pantami da Shugabar hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasar waje inda ta zargeshi da sa ‘yan bindiga su koreta daga Ofishi sannan tace be kamata Malamin addini irinshi yana karya ba

Siyasa
Shugaban hukumar dake kuka da 'yan Najeriya dake zaune a kasashen Waje, NIDCOM, Abike Dabiri Erewa ta zargi Ministan Sadarwa, Dr. Isa Ali Pantami da sa 'yansanda da sauran jami'an tsaro korarta daga Ofishin da aka bata.   Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita a gidan talabijin din NTA inda tace NCC ce ta bata ofishin amma Pantami yasa aka koreta ita da ma'aikatanta sannan kuma yasa aka kulle musu kayan aikinsu.   Lamarin ya farune tun a watan Fabrairun daya gabata na wannan shekarar.   Ta bayyana cewa tana kasar Ethiopia ta samu kira,bayan ta dawo, lamarin ya faru a ranar Alhamis inda tace tana zuwa Ofishin sai ta ga jami'an tsaro da bindigu, tace abin kamar wasa haka suka koreta da ma'aikatanta daga ofishin.   Ta kara da cewa itama ma'a...