fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Abin Alajabi

Bidiyon: Yanda wata Gawa taki yadda a saka Mota, saidai cirota aka yi daga cikin makara

Bidiyon: Yanda wata Gawa taki yadda a saka Mota, saidai cirota aka yi daga cikin makara

Uncategorized
Wannan bidiyon ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta. Rahoton dake tattare da Bidiyon na cewa wata gawace a jihar Anambra da aka yi aka yi a tafi da ita garinsu dan binne ta amma ta kiya.   Duk motar da aka kawo sai ta lalace, dalilin hakane mutanen wajen kawai suka yanke shawarar ciro gawar daga cikin makara inda aka riketa a hannu aka tafi da ita. Kalli bidiyon a kasa: https://www.youtube.com/watch?v=Pt6LNhOhE38 Lamarin dai ya baiwa mutane da yawa mamaki inda akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi daban-daban.
Bidiyo: Lalata da Maza nake ina daukar Nauyin iyayena, nafi masu aiki da yawa samun kudi>>Inji Wannan matar

Bidiyo: Lalata da Maza nake ina daukar Nauyin iyayena, nafi masu aiki da yawa samun kudi>>Inji Wannan matar

Uncategorized
Wannan matar ta dauki hankula a shafukan sada zumunta bayan data bayyana cewa bata jin kunyar bayyana sana'arta ta Lalata da maza dan neman kudi.   Ta kara da cewa abinda take yi kenan tana daukar nauyin kanta dana mahaifiyarta kuma tana karfafa wa sauran masu wannan sana'a da su rike ta da kyau. Ta kuma kara da cewa, sana'ar tana samar da kudi fiye ayyuka da yawa. https://www.instagram.com/p/CBDHRsfgtP8/?igshid=1mdtv8aikiuem Bidiyon jawabinta kenan a sama.