fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: abin sha’awa

An yi ‘yar tsana me hijabi ta farko a Duniya dan karrama ba’amurkiya me kishin addinin islama

Uncategorized
Wani kamfanin yin 'yar tsana me suna Barbie, yayi 'yar tsana me hijabi ta farko a Duniya dan karrama ba'a murkiyarnan me kishin addinin musulunci wadda duk inda zata shiga, sanye take da hijabi, watau Ibtihaj Muhammad. Ita dai Ibtihaj Muhammad 'yar kasar Amurkace kuma musulma, tana wasan wuka a gasar Olympic, kuma tayi suna a matsayin mace ba'amurkiya, musulma ta farko data taba zuwa gurin wasannin Olympic sanye da hijabi.

Tamu tayi abin yabo:An karrama Amina Muhammad da lambar yabo ta wakiyar shekara a kasar Amurka

Uncategorized
Wata jaridar kasar Amurka da ake kira da Foreign Policy ta karrama mataimakiyar majalisar dinkin Duniya, 'yar Najeriyarnan data fito daga yankin Arewa, Amina J. Muhammad da lambar yabo ta me sasantawa ta hanyar lumana/wakiliya ta shekara.  Jaridar ta karrama Amina ne agurin wata liyafar cin abinci na musamman data shiryawa manyan mutane. Muna taya Amina Murna da fatan Allah ya kara daukaka.