
Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun shiga Jami’ar ABU Zaria sun sace Malami
Rahotanni dake fitowa daga jami'ar ABU, Zaria na cewa wasu 'yan Bindiga sun shiga rukunin gidaje na malaman jami'ar sun sace wani malami me suna Dr. Bako.
'Yan Bindigar sun sace Matar malamin da kuma diyarsa.
Lamarin ya farune a daren da ya gabata a Sardauna Crescent da misalin karfe 12: 50 am a Babban ginin Makarantar dake Samaru.
Sahara Reporters ta ruwaito cewa, kakakin makarantar, Malan Auwalu Umar ya tabbatar da faruwar lamarin.
The incident took place on Monday around 12:50am at Sardauna Crescent, Area BZ, ABU Main Campus, Samaria, Zaria.
The institution’s spokesperson, Malam Auwalu Umar, confirmed the incident in a statement.
The incident comes barely a week after three persons were kidnapped at the Nuhu Bamalli Polytechnic also in...