fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: ABU

Jami’ar ABU ta dakatar da shirin bude makarantar

Jami’ar ABU ta dakatar da shirin bude makarantar

Siyasa
Hukumar gudanarwar jami'ar ABU dake Zaria, Jihar Kaduna, ta dakatar da shirin bude makarantar dan ci gaba da harkokin Karatu a gobe, 25 ga watan Janairu na shekarar 2020.   Tace tana jiran gwamnatin jihar Kaduna ta bata umarni kan ci gaba da harkokin Karatu a jami'ar tukuna. Sakataren yada labaran Makarantar, Auwal Umar ya bayyana cewa, jihar ta Kaduna ta aika da wakilai masu tantace shirin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 makarantar, kamar yanda Daily Trust ta ruwaito.