fbpx
Wednesday, March 29
Shadow

Tag: Abubakar Bello

Yanda Wanda suka sace daliban Kagara suka nemi a biya Miliyan 500 amma Gwamna Bello yaki

Yanda Wanda suka sace daliban Kagara suka nemi a biya Miliyan 500 amma Gwamna Bello yaki

Siyasa, Uncategorized
Wanda suka sace daliban Kagara sun nemi a biya kudin fansa Miliyan 500 amma gwamnan jihar, Abubakar Bello ya ki amincewa da wannan bukata.   Thisday ta ruwaito cewa, Sakataren gwamnatin Jihar, Ahmad Ibrahim Matane ne ya bayyana haka ga manema labarai inda rahoton ya nuna cewa har yanzu dai ba'a saki daliban ba.   Yace kuma 'yan Bindigar na neman a saki wasu daga cikinsu da aka kama.   A baya dai Mun kawo muku yanda Peoplesgazette tace an biya 'yan Bindigar Miliyan 800 kuma tuni har sun saki daliban.