fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Abubakar Sani Bello

Yanzu Yanzu: An Killace Gwamnan Neja Domin Yimai Gwajin Cutar Coronavirus

Yanzu Yanzu: An Killace Gwamnan Neja Domin Yimai Gwajin Cutar Coronavirus

Kiwon Lafiya
A wani sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Jihar Neja Mrs Mary Noel-Berje ta fitar ta bayyana cewar yanzu haka gwamna Abubakar Sani Bello ya na killace ana duba lafiyar sa sakamakon mu'amalolin da yayi da manyan mutane daban daban ciki harda gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad wanda yanzu haka yake ɗauke da cutar.     Gwamnan ya umarci dukkan hadiman sa na ƙudda kut da suyi ƙoƙari suje a gwada su domin tabbatar da sahihancin lafiyar su akan wannan cutar.     Ya Allah ka ƙarawa maigirma gwamna lafiya da dukkan musulmai, ka kawo mana ƙarshen wannan masifa.