fbpx
Friday, June 9
Shadow

Tag: Abubakar Shekaru

Da Duminsa: Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya fitar da Bidiyo da karamin yaro dauke da bindiga

Da Duminsa: Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya fitar da Bidiyo da karamin yaro dauke da bindiga

Tsaro
Kungiyar Boko Haram bangaren Abubakar Shekau ta fitar da Bidiyo inda aka ga wani karamin yaro dauke bindiga yana magana.   An ji yaron na cewa ba zamu taba bada kai ba, daban muke daku ka ku tuba ko kuma mu kasheku.   “Certainly, we will never retreat. We are different from you. You either repent or we kill you,” the little boy holding a pistol threatened.   Hakanan an ga wasu mabiya kungiyar fuska a rufe a cikin Bidiyon suna daukar karatu. An ji wata murya na fadin cewa kuna koyar da yaranku Boko mu kuma muna koyar da namu Al'qur'ani da Hadisi.   Ba zamu taba zama kamar ku ba har Abada. Kiyayyace tsakaninmu daku kuma duk inda muka ganku ya halatta mu kashe ku mu kwace kayanku.   “You train your children using Boko (secular education) ...