fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Abubakar Shekau

Da Duminsa: Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya saki bidiyon yanda suka kakkabo jirgi saman yakin sojojin Najeriya

Da Duminsa: Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya saki bidiyon yanda suka kakkabo jirgi saman yakin sojojin Najeriya

Tsaro
Kungiyar Boko Haram, Bangaren Abubakar Shekau ta saki Bidiyo wanda wanda ya nuna yanda ta kakkabo jirgin sama na yakin sojojin Najeriya.   Bidiyon ya nuna yanda kungiyar ta harbo jirgin sannan kuma aka ga wani mayakin Boko Haram din kusa da jirgin da gawarwaki a kwance, Kamar yanda Bulama Bukarti ya bayyana.   The Shekau's BH has released a footage claiming to show how it shot down Nigeria's missing jet. It shows how what appears to be an anti-aircraft weapon brought down a flying jet. A fighter then stands next to the burning aircraft and dead bodies saying it's Nigeria's NAF 475. https://twitter.com/bulamabukarti/status/1378010024321155074?s=19
Ji Amsar da aka baiwa wani da yace be taba ganin matsoraci irin Shekau ba

Ji Amsar da aka baiwa wani da yace be taba ganin matsoraci irin Shekau ba

Tsaro, Uncategorized
Wani bawan Allah ya bayyana cewa, Bai taba ganin Matsoraci irin shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ba.   Ya bayyana hakane a ta shafinsa na Sada Zumunta inda yace, Nica a rayuwata ban taba ganin matsoraci a Duniyar nan irin shekau ba, ka kasa ware fili ayi gaba da gaba da shi, Matsoraci kawai.   Saidai wani ya bashi amsar cewa, Ka fada Mai Filin da zai sameka ne ya kaza zuwa?  
Bidiyo Da Duminsa:Sojojin Najeriya sun kwace gonar Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau

Bidiyo Da Duminsa:Sojojin Najeriya sun kwace gonar Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau

Tsaro
Sojojin Najeriya sun kwace wata katafariyar gona da ake kyautata zaton ta shugaban Boko Haram ce, Watau Abubakar Shekau.   Sojojin sun kwace gonarne ranar Juma'ar da ta gabata bayan da suka dakile wani harin da kungiyar ISWAP data balle daga Boko Haram ta kai musu a Dikwa.   A Bidiyon da PRNigeria ta samo an ga yanda sojojin suka gayyaci jama'ar gari suka kwashi abinda zasu iya kwasa daga gonar kamin daga baya suna lalatata.   https://www.youtube.com/watch?v=eezWK72ph8U&feature=emb_logo   Nigerian soldiers have overrun a farm allegedly owned by Boko Haram leader, Abubakar Shekau, in the Sambisa forest, just as the military troops successfully repelled ISWAP terrorists who attacked Dikwa town on Friday evening. In a video obtained by PRNige...
Ji yanda Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya rika rokon ‘yan Bindiga kada su saki daliban Kankara amma suka yi Biris dashi

Ji yanda Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya rika rokon ‘yan Bindiga kada su saki daliban Kankara amma suka yi Biris dashi

Tsaro
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ya rika rokon 'yan Bindigar da suka sace daliban kankara kada su sakesu amma 'yan Bindigar suka yi biris dashi.   Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ya saki Bidiyo inda yayi ikirarin cewa sune suka sace daliban Kankara sama da 300.   Rahoton Eons Intelligence ya bayyana cewa 'yan Bimdigar ne suka fara aikewa da Shekau hotunan yaran a kokarin sayar masa dasu. Hutudole ya fahimta daga Rahoton cewa amma cikin ya ki kayawa bayan da Sojoji da sauran jami'an tsaro sukawa wajan da za'a wuce da daliban kawanya.   Shekau ya rika rawar jiki wajan sayen yaran inda har ya aika motar da zata dauko su kuma yayi Alkawarin biyan ninkin kudin da yace zai biya da farko. Hutudole ya fahimta daga Rahoton cewa ...
Yanzu-Yanzu: Da nace nine na sace daliban Kankara, wasu sun karyatani>>Shugaban Boko Haram, Abubakar yayi magana bayan sakin Bidiyon daliban kankara

Yanzu-Yanzu: Da nace nine na sace daliban Kankara, wasu sun karyatani>>Shugaban Boko Haram, Abubakar yayi magana bayan sakin Bidiyon daliban kankara

Tsaro
Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau yayi Magana akan satar daliban makarantar Sakandare ta Kankara jihar Katsina a karo na 2.   Shekau yayi gajeruwar maganane a karshen Bidiyon da Suka saki da daliban suka yi magana a ciki sa.   Yace da yayi ikirarin cewa shine ya sace daliban, da yawa basu yadda ba, amma yanzu ga yaransa sun yi magana hakanan suma yaran da suka sace sun yi magana. Dan haka yace ba zai yi dogon jawabi ba, kamar yanda HumAngle ta ruwaito.
Mutanen da muka kashe sun fi 43>>Shekau ya bayyana yawan Manoman da sukawa Yankan Rago

Mutanen da muka kashe sun fi 43>>Shekau ya bayyana yawan Manoman da sukawa Yankan Rago

Tsaro
Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya karyata gwamnati a Bidiyon da ya saka inda yace yawan mutanen da sukawa Yankan Rago ya zarta 43.   Shekau ya bayyana hakane a Bidiyon da ya saki inda ya tabbatar da cewa sune sukawa Manoman na Zabarmari kisan gilla. Yace akalla manoman da suka yanka sun kai 78. Ya kuma gargadi cewa duk wanda ya kara hada kai da sojoji, to shima irin kisan da zasu mai kenan.
Yanzu-Yanzu: Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ya fitar da Bidiyo, ya fadi dalilin kashe Manoma da suka yi

Yanzu-Yanzu: Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya fitar da Bidiyo, ya fadi dalilin kashe Manoma da suka yi

Tsaro
Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau ya fitar da Bidiyo inda ya bayyana dalilin kisan Manoma a Zabarmari.   A Bidiyon da HumAngle ta samu, Shekau yace sun kashe manomanne saboda hada kai da suka yi da Sojojin Najeriya. Shugaban Boko Haram din ya bayyana cewa mutanen Zabarmari sun kama membobinsu sun mikawa sojoji. Yace dan haka Allah ba zai yafe wannan laifi da suka yi ba.   Ya gargadi cewa sauran masu hada kai da sojoji suma haka karshensu zai zama idan basu tubaba.   “You think you can arrest our brother and hand him to soldiers and live in peace. “You think Allah will forget what you have done to our brother.   “This message is for those who notoriously nab our brethren and hand them to the military or give them a clue on us. “Yo...