fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Abubakat Shekau

Da Duminsa:Abubakar Shekau ya saki Sabon Bidiyo inda yayi wata sabuwar Barzanar kai hari

Da Duminsa:Abubakar Shekau ya saki Sabon Bidiyo inda yayi wata sabuwar Barzanar kai hari

Tsaro
Boko Haram, bangaren Abubakar Shekau ta saki Sabon Bidiyo inda take ikirarin itace ta kai harin Toumour dake yankin Diffa na Jamhuriyar Nijar da ya kashe mutane 27.   Harin ya farune a tsakanin ranekun Asabar da Lahadi inda wani jami'in Gwamnati a yankin ya bayyanashi da cewa wanda bai kamata bane kuma me hadari.   A harin, Boko Haram ta kone kaso 60 cikin 100 na gari  inda akalla gidaje 1000 suka kone da kuma kasuwar garin.   Harin ya farune a lokacin da kasar ke gudanar da zabuka amma sanarwar da Boko Haram din ta fitar tace harin bashi da alaka da zaben da ake, saidai zasu ci gaba da kai hare-hare, musamman yayin da Kirsimeti ke kara kusantowa, kamar yanda wakilin HumAngle  Aliyu Dahiru ya ruwaito. “To all the Christians in the world, especially t...