fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: Abuja FCT

Abuja: Mazauna Gwagwalada sunyi kira da gwamnati data rushe gidajan dake kan magudanan ruwa

Abuja: Mazauna Gwagwalada sunyi kira da gwamnati data rushe gidajan dake kan magudanan ruwa

Kiwon Lafiya
Wasu mazauna karamar Hukumar Gwagwalada, Babban Birnin Tarayya (FCT) a ranar Alhamis sun yi kira ga gwamnati da ta rushe gidaje da aka gina a kan hanyoyin ruwa don kauce wa ambaliyar ruwa na shekara-shekara nan. Mazauna garin da abin ya shafa sun yi wannan kiran ne sakamakon ruwan sama da aka yi ranar Juma'ar da ta gabata wanda ya haifar da ambaliyar ruwan da ke haifar da asarar dukiya da asarar rayuka. Mista Kolade Akinsoju, mazaunin Gwagwalada ya fada wa Kamfanin Dillancin Labarai na NAN a Abuja cewa suna tuna yadda ruwan sama ya haifar da asarar rayuka da dukiyoyi. Akinsoju ya ce dalilin ambaliyar ya kasance sakamakon gidajen da aka gina akan hanyoyin ruwa ba tare da sanya tsarin magudanan ruwa ba.
Minista ta karrama masu yiwa kasa hidima su 25

Minista ta karrama masu yiwa kasa hidima su 25

Siyasa
Karamar Ministar, Babban Birnin Tarayya Abuja Ramatu Tijjani Aliyu ta ba da takardar shaidar girmamawa ga membobin Hukumar NYSC 25 saboda gagarumar gudummawar da suke bayarwa wajen yakar cutar Corona (COVID 19). An sanar da hakan ne yayin gabatar da takardar shaida ga mambobin kungiyar jiya a Abuja. A cewar wakiliyar ministar Kula da ci gaban jama'a ta FCT, Dilichukwu Onyedima ta ce, mambobin kungiyar sun yi rawar gani a yayin wannan annoba ta COVID 19 saboda sun sami damar samar da abin rufe fuska, dana wanke hannu sannan kuma sun sami dabaru da horo da yawa sa'annan suka wayar da kan al'umma ta hanyar horon da suka samu. Haka zalika ta kara da cewa "Munyi hakan ne don mununa godiyar mu bisa namijin kokarin da mambobin suka aiwatar a wannan lokaci wanda abunda sukai zai taimaka m...