fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Abuja

Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Matafiya a Abuja, Inda Suka Kashe Wani Tsoho Tare da Sace Wasu Dayawa

Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Matafiya a Abuja, Inda Suka Kashe Wani Tsoho Tare da Sace Wasu Dayawa

Tsaro
Wasu fasinjoji da ba a tantance adadinsu ba da ke tafiya daga Gwagwalada zuwa Kuje a Babban Birnin Tarayya (FCT) da wasu ’yan bindiga da ake zargin masu satar mutane sun sace su. Lamarin ya faru ne a garin Kiyi da ke Kuje. SaharaReporters ta tattaro cewa yan bindigan sun kuma kashe wani tsoho tare da yi wa matafiyan fashin kayansu bayan sun tsayar da motoci cikin tsananin gudu. Yawan hare-hare na karuwa a Babban Birnin Tarayya na manyan laifuka na satar mutane da sauransu a cikin yan kwannan.
Mutane 19 sun mutu,34 suka jikkata a wani mummunan hadarin Mota da ya faru tsakanin Abuja da Kaduna

Mutane 19 sun mutu,34 suka jikkata a wani mummunan hadarin Mota da ya faru tsakanin Abuja da Kaduna

Uncategorized
Mutane 19 ne suka mutu a wani hadarin mota da ya faru a Katari dake kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.   Lamarin ya farune ranar Lahadi data gabata, 21 ga watan Maris, kamar yanda kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya bayyana.   Yace akwai mutane 34 da suka jikkata a harin, yace kuma harin ya farune sanadiyyar gudun tsiya da kuma fashewar taya.   Yace gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya jajantawa wanda lamarin ya rutsa dasu da iyalan Wanda suka mutu, sannan ya jawo hankalin a rika kiyaye wa yayin tuki. "A total of fifty-three (53) people were involved in the crash; 16 of these died on the spot, with three others later confirmed dead. Thirty-four (34) sustained injuries which ranged from bruises and cuts to dislocations and hea...
Gwamnati ta gano Tulin Zinare a tsakanin Abuja zuwa Nasarawa

Gwamnati ta gano Tulin Zinare a tsakanin Abuja zuwa Nasarawa

Uncategorized
Gwamnatin tarayya ta gani Tulin Zinare a tsakanin Abuja zuwa Nasarawa. Ma'aikatar kula da ma'adanai ta kasace ta gano wannan Dukiya.   Ministan ma'adanai, Olamilekan Agbite ne ya bayyanawa gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule haka a wata ganawa da suka yi Abuja.   Ya bayyana cewa, za'a yi kokarin fara hako ma'adanan tare da kokarin kaucewa irin abinda ke faruwa a jihar Zamfara. Yace aikin da suka kaddamar ya jawo hankalin masu son Zuba Jari a Najeriya. Nasarawa State is the home of solid minerals in the country. We had an earlier discussion about the recent discovery of precious minerals in the Nasarawa, Abuja axis. "As you might be aware, we have been talking about this for a while. There is a programme we call NIMEP, executed by the ministry where the governme...
An kashe ‘yan Bindiga 2 a Abuja

An kashe ‘yan Bindiga 2 a Abuja

Tsaro, Uncategorized
Yansanda sun harbe masu garkuwa ds mutane 2 a Anguwar Hausawa/Naharati dake Abaji a babban birnin tarayya, Abuja.   Daily Trust ta ruwaito cewa an kashe masu garkuwa da mutanen ne a musayar wuta da suka yi da 'yansanda da kuma 'yan Bijilante dake baiwa yankin Kariya.   Wani mazaunin Yankin, Sulaiman ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace wajan karfe daya na darene 'yan Bindigar suka shiga yankin su da yawa suka sace mutane 4 kamin jami'an tsaro su karasa wajan.   Kakakin 'Yansandan Abuja Maryam Yusuf ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace 2 daga cikin 'yan bindigar da suka samu rauni sun mutu yayin da ake kokarin kaisu Asibiti.   A resident, simply identified as Suleiman, said around 1am on Sunday, gunmen in their large numbers swooped on som...
Hukumar FCTA ta bayar da wa’adin kwanaki 7 ga bankuna da sauran masu kasuwanci da su bar yankin Maitama

Hukumar FCTA ta bayar da wa’adin kwanaki 7 ga bankuna da sauran masu kasuwanci da su bar yankin Maitama

Siyasa
Gwamnatin Babban Birnin Tarayya ta bayar da wa'adin kwanaki bakwai ga bankuna da sauran kungiyoyin kasuwanci a Maitama, Abuja, don komawa Babban Gundumar Kasuwanci (CBD). Mukaddashin Daraktan, sashen kula da ci gaban, Garba Kwamkur, ya yi wannan gargadin a ranar Talata. NAN ta ruwaito cewa Kwamkur da jami'an FCTA sun duba cunkuso a sanannen titin Gana a Maitama. Ya ce sun kawo ziyarar ce domin fadakar da masu harkar kasuwanci kan bukatar mayar da dukkan bankunan da sauran cibiyoyin kasuwanci zuwa wuraren da aka ware su na asali. Kwamkur ya tunatar da cewa, an gabatar da sanarwar a makon da ya gabata. Ya umarci bankunan da sauran 'yan kasuwa da su koma cikin CBD ko Idu Industrial Estate wanda babban shirin na FCT ya tanadar masu. Daraktan ya yi gargadin cewa za...
Fada ya barke har jama’ar gari suka kona Ofishin ‘yansanda bayan da dansanda ya kashe Soja a Abuja

Fada ya barke har jama’ar gari suka kona Ofishin ‘yansanda bayan da dansanda ya kashe Soja a Abuja

Tsaro
Wani dansanda ya kashe soja ta hanyar harbinsa da Bindiga a Abuja.   Lamarin ya farune a yankin Kujekwa dake Abuja inda wasu sojoji 2, Kofur Dantani Bako da Samuel Gambo suka je wucewa akan babu, dansanda ya taresu.   An fara samun matsala ne bayan da dansandan ya fasa fitilar mashin din tare da harbin duka sojojin 2 a kafa.   An garzaya da sojojin Asibitin Kwali inda a can Bako ya rasu, wanda hakan yasa jama'a suka fara Boren nuna Adawa da 'yansandan wanda har ya kai ga an kona Ofishinsu.   An kama 'yansandan da suka yi aika-aikar inda har an fara bincike.   Bako, an army corporal with number 19NA/78/1302, was with the 199 Special Forces Battalion in Borno State. He and Gambo, a private with 19 Brigade Garrison, were stopped by the po...
Hotuna da Duminsu: An yiwa Shugaba Buhari Rigakafin Coronavirus/COVID-19

Hotuna da Duminsu: An yiwa Shugaba Buhari Rigakafin Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi Rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 da safiyar yau Asabar a Abuja.   Shima Mataimakin shugaban kasar, Farfesa Yemi Osinbajo an masa rigakafin kamar yanda shafin fadar shugaban kasar ya bayyana.   A baya dai sanarwa ta gabata cewa za'a wa shugaba Buhari da sauran manyan jami'an gwamnati rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din a yau. https://twitter.com/NGRPresident/status/1368152071401316353?s=19
‘Yan Bindiga sun shiga gidaje Abuja inda suka harbi wata me ciki da sace wasu

‘Yan Bindiga sun shiga gidaje Abuja inda suka harbi wata me ciki da sace wasu

Tsaro
'Yan Bindiga sun shiga yankin Kwaita dake Kwalli a babban birnin tarayya, Abuja suka harbi wata mata da sace mijinta da wasu mutane 2.   Wani shaida da bai so a bayyana sunansa ba yace 'yan Bindigar sun shiga gidajen wadanda suka sace din inda suka daukesu yayin da suke harbin kan mai Uwa da wabi.   Kakakin 'Yansandan Abuja, ASP Maryam Yusuf ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace 'yansanda sun kubutar da daya daga cikin wanda aka sace, tace wajan musayar wuta har dansanda 1 ya jikkata.   Daily Trust ta ruwaitota tana cewa za'a kama wanda suka aikata wannan lamari tare da kubutar da wanda aka sace.   The entire community was thrown into panic because of the sporadic gunshot.   “They wanted to take the woman along, but when they discov...
Yan Sandan Sun Kama Wasu Mutane 4 Da Sama Da Naira Miliyan 5.7 Na Kudin Bogi a Abuja

Yan Sandan Sun Kama Wasu Mutane 4 Da Sama Da Naira Miliyan 5.7 Na Kudin Bogi a Abuja

Tsaro
Rundunar ‘yan sanda reshen babban birnin tarayya (FCT) ta samu nasarar cafke wasu mutane hudu da ake zargi da mallakar jabun kudi miliyan N5.7 a Gundumar Wuye. A cikin wata sanarwa, mai magana da yawun rundunar, ASP Maryam Yusuf, ta ba da sunayen wadanda ake zargin kamar haka; Kamal Haruna, Frank Onoja, Adejoh Stephen da Guede Nelson. ASP Yusuf ta ce wadanda ake zargin, a yayin da ake yi musu tambayoyi, sun amsa cewa sun yi amfani da takardun kudin ne wajen damfarar mutane. Ta kuma ce jami'an 'yan sanda daga Galadimawa sun cafke mutum biyu da ake zargi, Charity Timothy da Sunday Godwin, a kan hanyar Durumi domin yin fashi da makami. A cewar ta, wadanda ake zargin sun amsa laifin su na tsoratar da mazauna Durumi, sannan ta kara da cewa an kwato wata karamar motar Volkswage...
Mutane 7 ne suka rasu a hadarin Jirgin sama daya faru a Abuja

Mutane 7 ne suka rasu a hadarin Jirgin sama daya faru a Abuja

Tsaro
Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja na cewa mutane 7ne suka rasu a hadarin jirgin sama daya faru.   Hukumar sojojin sama ta Najeriya ce ta tabbatar da hakan ta bakin kakakinta Ibikunle Daramola.   Yace jirgin na kan hanyar zuwa Minna ns amma sai ya aike da sakon samun matsalar Inji daga nan kuma sai yayi hadari yayin da yake kokarin Komawa Abuja.   Yace shugaban sojojin saman ya bada umarnin gudanar da bincike kan lamarin inda kuma yace yana mika sakon ta'aziyya ga iyalan Mamatan.   “This is to confirm that a Nigerian Air Force (NAF) Beechcraft KingAir B350i aircraft crashed while returning to the Abuja Airport after reporting engine failure enroute Minna. First responders are at the scene. Sadly, all 7 personnel on board died in the crash...