fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Abulrasheed Bawa

Yanzu-Yanzu:Shugaba Buhari ya nada sabon Shugaban EFCC

Yanzu-Yanzu:Shugaba Buhari ya nada sabon Shugaban EFCC

Siyasa, Uncategorized
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nada Abdulrasheed Bawa a matsayin Sabon Shugaban EFCC.   Kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar a yau, Talata.   Ya kara da cewa shugaba Buhari ya aikewa majalisa sunan Bawan dan tabbatar dashi. Dan shekaru 40 kwararre ne a aiki da EFCC wanda ya samu horaswa daga kasashen Duniya daban-daban.   “President Muhammadu Buhari has asked the Senate to confirm Mr Abdulrasheed Bawa as substantive Chairman of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC).” “In a letter to President of the Senate, Ahmad Ibrahim Lawan, the President said he was acting in accordance with Paragraph 2(3) of Part1, CAP E1 of EFCC Act 2004. “Bawa, 40, is a trained EFCC investigator with vast experience in...