fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Access Bank

Bankin access Ya shawarci abokan huldarsa da su yi taka tsan-tsan sakamakon ya waitar Madamfara

Bankin access Ya shawarci abokan huldarsa da su yi taka tsan-tsan sakamakon ya waitar Madamfara

Kasuwanci
Access Bank Plc ya roki abokanan cinikayyar sa da su yi taka tsantsan a  wadannan lokutan sakamakon  yawaitar 'yan damfara. Tun bayan bullar cutar coronavirus Najeriya, Bankin ya lura da karuwar damuwa game da rahotannin masu yaudarar mutane wadanda ke amfani da hanyoyi daban daban wajan damfarar mutane. A cewar Daraktan Bankin Victor Etuokwu, ya nanata cewa, lalle mutane su kasance a an kare tare da kaucewa bayar da duk wasu bayanan su ko kuma wasu sakonni ko kiran wayar da basu gamsu dashi ba wadanda wasu sama taka zasu bukaci da su bayar.      
Hoto: An kama Manajan Bankin Access da satar Miliyan 14

Hoto: An kama Manajan Bankin Access da satar Miliyan 14

Uncategorized
Wani manajan Bankin Access, reshen Ketu, Mr. Nwaru Jerry Nnamdi ya shiga hannu bayan da aka sameshi da satar kudi har Naira Miliyan 14.   Bankinne ya kai karar Manajan inda kuma 'yan sanda suka tafi dashi suka kuma gabatar dashi a kotu, saidai Alkali ya bayyana cewa a je a ci gaba da tsareshi har sai bayan Coronavirus/COVID-19. Bincikene da aka yi ya tabbatar da cewa manajan Bankin ya saci wadannan kudade, kamar yanda Majiyarmu ta ruwaito.
Bankunan Union da Access zasu rufe rassansu da masu cutar Coronavirus/COVID-19 suka shiga

Bankunan Union da Access zasu rufe rassansu da masu cutar Coronavirus/COVID-19 suka shiga

Uncategorized
Hukumar bankin Union ta bayyana ce2a ta rufe wani reshenta dake jihar Legas bayan da wani da aka tabbatar yana cutar a yanzu ya taba ziyartar reshen bankin.   Reshen bankin da Union ya rufe shine wanta ke Ikota a Legas. Hakanan bankin yace akwai kuma daya daga cikin ma'aikanshi na reshen daya halarci taron bayar kyautar karramawa ta 'yan fim da aka yi a Legas din wanda kuma an tabbatar wani me dauke da cutar ya halarci taron.   Bankin yace har yanzu ma'aikatansa basu fara nuna alamar cutar ba amma zata rufe bankin a killace ma'aikatan a kuma tsaftace bankin sannan a budeshi da sabbin ma'aikata.   Hakanan shima bankin Access zai kulle reshensa na Ligali Ayorinde dake Victoria duk a Legas din bayan da aka samu wani me dsuke da cutar Coronavirus/COVID-19 ya zi...