fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: ACF

Matsalar Tsaro: Mun gaji da baiwa shugaba Buhari shawara, saboda ba da gaske yake ba>>Dattawan Arewa

Matsalar Tsaro: Mun gaji da baiwa shugaba Buhari shawara, saboda ba da gaske yake ba>>Dattawan Arewa

Siyasa
Kungiyar Tuntuba ta Arewa, ACF ta bayyana cewa ta gaji da baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawara akan matsalar tsaro saboda alamu sun nuna cewa ba da gaske yake ba wajan magance matsalar.   Kungiyar ta fitar da wannan matsaya tatace bayan ganawar kwamitin amintattun ta, Jiya Talata.   Da yake magana da manema labarai bayan ganawar kungiyar, Sakataren yada labaranta, Emmanuel Yawe ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta ki daukar shawarar da suke bata kan magance matsalar tsaro.   Yawe ya kalubalanci shuwagabannin Najeriya su fadi abinda zai faru idan aka sace 'ya'yansu.   Yace abinda zai kawo saukin matsalar tsaro shine samarwa matasa ayyukan yi. “Today’s (Tuesday) meeting is very crucial to the operations of ACF because it is the firs...