
Wakilin Achraf Hakimi ya bayyana cewa dan wasan nada burin komawa Real Madrid
Achraf Hakimi ya koma kungiyar Paris Saint German daga Inter Milan amma wakilin shi Alejandro Camano ya bayyana cewa burinsa da kuma dan wasan shine ya koma Real Madrid.
Madrid ta siyarwa Inter Hakimi ne a kakar bara kafin Inter ta siyar da wasan a wannan kakar saboda tana fama da matsalar rashin kudi.
Kuma Madrid ta samu damar dawo da dan wasan amma ta fifita siyan wasu yan wasa a kan shi, duk da haka dai wakilin shi yace dan wasa nada burin sake bugawa kungiyar mahaifar tashi wasa nan gaba.
Achraf's agent reveals dream of Real Madrid return
Achraf Hakimi has completed his big-money move to Paris Saint-Germain from Inter, but his agent Alejandro Camano admits that it is still both his own and the player's dream to return to Real Madrid.
Los Blancos sold Hakimi to Inte...