fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: adam a. zango

Adam A. Zango ya Alamta dawowa soyayya da tsohuwar matarsa

Adam A. Zango ya Alamta dawowa soyayya da tsohuwar matarsa

Nishaɗi
Alamu na ta kara bayyana kan yanda Tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango ya koma soyayya da tsohuwar matarsa, Maryam AB Yola.   A baya dai Adamu ya saka Hoton Maryam inda yake tambayar shin me mutane zasu ce akan hakan?   Sai kuma daga baya Adamu a yau, ya kara saka Hoton Maryam yana fadar cewa, yace a koda yaushe akwai akalla mutum 1 da yake tunanin idan wani har yanzu yana sonsa.   https://www.instagram.com/p/CJGyfcgsglM/?igshid=820ff3w9yi5q  
Me zaku ce akan tsohuwar matata, Maryam AB Yola?>>Adam A. Zango ya tambaya

Me zaku ce akan tsohuwar matata, Maryam AB Yola?>>Adam A. Zango ya tambaya

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya tambayi masoyansa ko me zasu ce akan tsohuwar matarsa, Maryam AB Yola?   Zango yayi wannan tambayar ne ta shafinsa na sada zumunta inda ya saka kayataccen hoton tsohuwar matarsa.   A baya dai bayan da Maryam tace ta daina harkar fim, an yi ta rade-radin cewa zata koma gidan Adam A. Zango ne. https://www.instagram.com/p/CI3yLyAMwSC/?igshid=po6h5psinwj6
Hotuna: Adam A. Zango ya kaiwa Ahmed Musa Ziyara

Hotuna: Adam A. Zango ya kaiwa Ahmed Musa Ziyara

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango ya kaiwa tauraron dan kwallon Najeriya,  Ahmed Musa Ziyara a gidansa.   Ahmed Musa ya saka hoton ziyarar da Adam A. Zango ya kai masa inda ya gode masa da ziyarar. https://www.instagram.com/p/CIthOElDdx8/?igshid=nmr7fjnsf5z Hakanan shima Adam A. Zango ya godewa Ahmed Musa bisa kyakkyawar tarbar da ya masa. https://www.instagram.com/p/CIthgo0MlFj/?igshid=kj2oqoayvfki  
Wannan tsohon na son ganin Adam A. Zango

Wannan tsohon na son ganin Adam A. Zango

Nishaɗi
Wannan wani tsoho ne dake son ganin tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango.   Adamun ne ya saka hoton Bidiyon sa a shafinsa na sada zumunta inda aka ji wani na hira dashi yana fadin cewa yana son ganin Adamu.   https://www.instagram.com/p/CIJsJurHJ5N/?igshid=wamawwchdkre   Adamun dai ya Rubuta cewa, Allah zai Hadamu Baba.
Ali Nuhu da Adam A. Zango sun yabi juna

Ali Nuhu da Adam A. Zango sun yabi juna

Nishaɗi
Taurarin fina-finan Hausa,  Ali Nuhu, Sarki da Adam A. Zango, sun yabi juna a shafukansu na sada zumunta.   A baya dai an samu rashin jituwa tsakanin jaruman biyu, inda mabiyansu suka rika jifar juna da maganganu,  amma ga dukkan alamu a yanzu lamarin ya wuce.   Ali Nuhu ne ya rubuta yabon Adam a Zango  ta shafinsa na Instagram  inda ya bayyanashi da cewa Yarimana. Haduwar Aboki da kuma dan uwa abu ne na musamman. Daya muke kuma babu bukatar bayani akan hakan. Ina matukar girmamaka bisa irin yanda muka kasance da kuma zamu ci gaba da kasancewa tare yarimana.   https://www.instagram.com/p/CH2wcYBhESH/?igshid=rd36ynmrw6g0   A nasa bangaren, Adam A. Zango shima yayi Nashi rubutun inda yace abubuwa da yawa sun faru tsakanin 'yan uwan juna da suka dad...
Allah ka nesanta ni da Rahama Sadau data jawo batanci ga ma’aikin Allah(SAW)ka La’ance ta>>Adam A. Zango

Allah ka nesanta ni da Rahama Sadau data jawo batanci ga ma’aikin Allah(SAW)ka La’ance ta>>Adam A. Zango

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango yayi zazzafan martani akan hotunan da Rahama Sadau ta saka a shafukan sada zumunta wanda suka jawo aka wa Annabi(SAW) batanci.   Adam A. Zango yayi fatan Allah ya nesantashi da Rahama Sadau data jawo akawa ma'aikin Allah batanci. Sannan kuma yayi fatan Allah ya shiryeta, ida kuma ba me shiryuwa bace to Allah ya la'anceta.   Ya kuma yi fatan Allah yasa ta rika karbar gyara cikin gaggawa.   Ga cikakken sakon Adam A. Zango.   "INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJU'UN__ . ALLAH KA NISANTANI DA WADAN DA BASA KISHIN MASOYINA. . KA NISANTANI DA WADDA TA JANYO BATANCI GA MA'AIKIN ALLAH. @rahamasadau . ALLAH KA SHIRYETA IDAN TAYI TUBATUN NASUHA. . ALLAH KA YAYE MATA GIRMAN KAI. . ALLAH KASA TA RINKA KARBAR GYA...
Ba nine na zagi shugaban kasa da matarsa ba wani “Tsinanne” ne ke amfani da sunana>>Adam A. Zango

Ba nine na zagi shugaban kasa da matarsa ba wani “Tsinanne” ne ke amfani da sunana>>Adam A. Zango

Nishaɗi
Taurarin fina-finan Hausa,  Adam A. Zango ya bayyana cewa bashine ya zagi shugaban kasa, Muhammadu Buhari ds matarsa, A'isha ba.   A wani bayani da Adamun yayi da kakkausar murya ya bayyana cewa shi dan kasane na gari kuma baya zagin shuwagabanni saidai ya bada shawara. Yace amma an samu wani "Tsinanne"  a shafin Twitter da yake amfani da sunansa yana zagin shugaban kasa da matarsa, Adamu ya kara da cewa bashi bane.  
Ali Nuhu da Adam A. Zango sun aikewa da General BMB kudi bayan gini ya fada masa a kafa

Ali Nuhu da Adam A. Zango sun aikewa da General BMB kudi bayan gini ya fada masa a kafa

Nishaɗi
A baya ne muka ji yanda gini ya fadawa tauraron fina-finan Hausa,  Bello Muhammad Bello a kafa inda har aka masa gyara.   Bellon ya godewa duka wanda suka tayashi jaje na 'yan uwa da abokan arziki. Daga cikin wanda yawa Godiya akwai Sani Musa Danja, Ado Gwanja, Afakallahu da Sauransu.   Bello ya kuma godewa Ali Nuhu inda yace yana godiya bisa kiransa da yayi da kuma kudin da ya aika masa. https://www.instagram.com/p/CGIDzXwJLzJ/?igshid=1os57ha3su3fd   Hakanan Bello Ya kuma godewa Adam A. Zango inda shima yace yana godiya da nuna damuwa da halin da ya shiga sannan kuma da kudin da ya aika masa.   Ya bayyana cewa shi dan APC ne, Adam A. Zango kuma dan PDP amma hakan bai hanasu zumunci ba. https://www.instagram.com/p/CGIFPbJJbb5/?igshid=1kx1cr...