fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Adam Muhammad Sanusi

Saida Na Bukaci Na Yi Sarauta Mahaifina Ya Ce Na Cigaba Da Karatu>>Ashraf Sunusi Lamido

Saida Na Bukaci Na Yi Sarauta Mahaifina Ya Ce Na Cigaba Da Karatu>>Ashraf Sunusi Lamido

Siyasa
Daya daga cikin 'ya'yan tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi ll Ashraf Sanusi Lamido, ya bayyana cewa a wani lokaci ya bukaci mahaifinsa da ya ba shi mukamin sarautar gargajiya a zamanin da yake sarkin Kano.     A hirar da Ashraf ya yi da BBC kai tsaye a shafinsa na Instagram, ya ce da ya bukaci hakan sai mahaifinsa ya ce masa ya je ya ci gaba da karatu zuwa wani lokaci a gaba sannan a duba bukatarsa.   Ya ce "na aike wa Takawa (Sarki Muhammadu Sanusi II) sako ta WhatsApp cewa yaushe za a ba ni sarautar gargajiya, amma sai yace na ci gaba da karatu.     Ya kara da cewa, "lokacin da aka nada mahaifinsa a matsayin Sarkin Kano, an gargadi kannensa da su daina Turanci a cikin gida sai harshen Hausa.     Da aka tambayi dan ...