fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Adam Sanusi Lamido

Dan Sarki Sanusi II da aka Tsige ya mayar da martani kan lamarin

Dan Sarki Sanusi II da aka Tsige ya mayar da martani kan lamarin

Siyasa
Da a Gurin Sarkin Kano,Muhammad Sanusi II da gwamnatin Kano ta tsige ranar Litinin, watau Adam Lamido Sanusi ya mayar da martani akan sauke mahaifin nasa daga kan karagar Mulki.   A wani Rubutu da yayi a shafinsa na sada zumuntar Instagram, Adam ya bayyana godiyarsa ga 'yan uwa da abokan arziki da suka kira suka jajanta masa kan wannan lamari.   Ya kara da cewa, kamar yanda yake a koda yaushe, kowane bangare na da dalilinsu na yin abinda suka yi. Yace a matsayinshi na da a gurin Sarki Sanusi dole abin akwai ciwo kuma yana goyon bayan mahaifin nasa. Yayi kira da cewa kada a zagi Wani da sunan Mahaifinsa dan kauwa shima ba zai so a zagi mahaifinsa ba.   Yace mahaifin nasa ya gaya mai cewa, Idan yana so ya kawo canji,kada ya rika kallon wane matsayine ya kamat...