
Hotunan Adama Indimi da Angonta Malik
Diyar Attajirin Borno, Kuma Surukin shugaban kasa, Adama Indimi kenan da Mijinta, Yariman Ohinoyi, Malik Ado Ibrahim.
Malik ne ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda ya yabi matar tasa.
A ranar 9 ga watan Augusta ne aka daura auren ma'auratan.
Billionaire Kogi prince, Malik Ado-Ibrahim on Saturday, November 7, shared a beautiful photo with his wife, Adama, daughter of Maiduguri billionaire Mohammadu Indimi.
Prince Malik, who is the heir to the Ohinoyi of Ebiraland, simply captioned the photo, "My buddy"
The couple got married in Maiduguri, Borno State on Saturday, August 9.