fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Adamu Garba

Shin wai shugabanci kake ko sharholiya, Ana ta kashe mutane amma baka ce komai ba>>Adamu Garba ya caccaki shugaba Buhari

Shin wai shugabanci kake ko sharholiya, Ana ta kashe mutane amma baka ce komai ba>>Adamu Garba ya caccaki shugaba Buhari

Siyasa
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC kuma masoyin shugaban kasa,  Muhammadu Buhari ya caccaki shugaban kasar kan matsalolin dake faruwa amma bai yi magana ba.   A jiyane dai Adamu ya caccaki shugaban kasar kan zanga-zangar SARS inda aka kama wanda suka fita zanga-zangar.  Yace suna da ikon yin zanga-zanga.   A yau kuma Adamu ya caccaki shugaban kasar ne kan matsalar kashe-kashe da kuma barazanar fadan kabilanci dake shirin barkewa amma yace shugaban kasar yayi shiru bai ce komai ba da zai kwantar da hankulan mutane.   Yace shin wai me yasa duk irin wannan abu idan ya faru, sai 'yan Najeriya sun yi ta Magana da Roko, sannan ne shugaban kasar zai dauki mataki? Yacs ya kanata dai shugaban kasar yasan abin yi kamin lamari  ya kazance. “Someti...
Idan dai har Sheikh Gumi zai gano inda ‘yan Bindiga suke to jami’an tsaro ba da gaske suke cewa basu san inda ‘yan bindigar suke ba>>Adamu Garba

Idan dai har Sheikh Gumi zai gano inda ‘yan Bindiga suke to jami’an tsaro ba da gaske suke cewa basu san inda ‘yan bindigar suke ba>>Adamu Garba

Siyasa
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC,  Adamu Garba ya bayyana cewa jami'an tsaro ba da gaske suke ba suce wai basu san inda 'yan Bindigar Najeriya suke ba.   Ya bayyana hakane a ganawarsa da Punchng inda yace Sheikh Ahmad Gumi ya je wajan 'yan Bindigar ya gana dasu cikin lumana.   Yace a baya an yi ta amfani da karfi wajan shekaru 10 kenan ana yakar wadannan mutane amma ba'a samu Sakamakon da ake so ba. Yace me zai hana a jawo su a jiki, a yi irin abinda Sheikh Gumi yayi, cikin lalama?   Yace kuma basu kudi ma ba shine mafita ba, kamata yayi a jawo a jiki a nuna musu suma 'yan kasa ne masu 'yanci. Giving them money itself is empowering what they are doing. You can’t neutralise a bandit or a terrorist with money, you will use money to empo...
Bai kamata yanda Duniya ta ci gababa ace har yanzu ana yawo da Shanu guri-guri da sunan kiwo ba>>Adamu Garba

Bai kamata yanda Duniya ta ci gababa ace har yanzu ana yawo da Shanu guri-guri da sunan kiwo ba>>Adamu Garba

Uncategorized
Dan jam'iyyar APC kuma tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar, Adamu Garba ya bayyana cewa bai kamata a ce a shekarar 2021 ba, yanda Duniya ta ci gaba ba, ace har yanzu ana jawo da shanu daga guri zuwa guri da sunan Kiwo.   Adamu ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta a yayin da cece-kuce ke ci gaba da gudana akan korar da wasu jihohin yarbawa ke son yiwa fulani makiyaya da kuma zargin Fulanin bisa aikata laifukan ashsha.   Yace ya kamata Gwamnati da Fulani masu kudi su tashi tsaye wajan samar da rugage da wajan kiwo na zamani ga Fulanin.   Yace kuma ya kamata a wayar da kan Fulanin su san cewa kowane Fili akwai meshi, kuma ana mallakarsa ne kawai ta hanyar ko dai haya ko kuma saye.   Yace ya kamata a jawo Fulanin a jiki kuma a riga ...
Magudi yayi yawa a zaben Amurka, ya kamata mu basu Aron shugaban INEC>>Tsohon dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba

Magudi yayi yawa a zaben Amurka, ya kamata mu basu Aron shugaban INEC>>Tsohon dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba

Siyasa
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba yayi bayanin cewa wannan ne zabe mafi muni da ake yi a kasar Amurka.   Yace ga magudi ana yi ta ko ina a zaben watakila sai mun basu aron shugaban hukumar zabe ta INEC tukuna. ''United States of America, #Election2020 rigging machines all over. The most adulterated election in US history. We might need to rent them our able INEC Chairman Prof. Yakubu Mohammed.''
Jigon APC, Adamu Garba ya zargi Sowore da yiwa Allah Batanci, yace ya je ya nemi ilimi wajan masana Addini

Jigon APC, Adamu Garba ya zargi Sowore da yiwa Allah Batanci, yace ya je ya nemi ilimi wajan masana Addini

Siyasa
Jigon APC, Adamu Garba wanda tsohon dan takarar shugaban kasa ne na jam'iyyar ya zargi mawallafin Sahara Reporters, wanda shima tsohon dan takarar shugaban kasane, Omoyele Sowore da kalaman Batanci ga Allah.   Adamu Garba a baya ya zargi me shafin Twitter, Jack Dorsey da cewa ya taimaka akan zanga-zanga wadda yayi zargin cewa tana son kifar da gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ce, yayi barazanar maka Dorsey a kotu kuma ya tabbatar da wannan barazanar tasa.   Saida da dama na ganin cewa Adamu na bata lokacinshi ne wajan kai Dorsey Kotu, Tuni dai kungiyar dake saka ido akan harkokin Gwamnati, SERAP ta shigarwa Dorsey fadan inda ta dauki shahararren Lauya, Femi Falana ya kareshi.   Sowore dake magana akan lamarin, Yace Adamu da Jama'a. Yace an bashi la...
Bidiyo: Ku ajiye maganar Buhari yana aiki ko baya aiki, Wannan zanga-zanga Arewa ce ake son lalatawa>>Jigon APC, Adamu Garba

Bidiyo: Ku ajiye maganar Buhari yana aiki ko baya aiki, Wannan zanga-zanga Arewa ce ake son lalatawa>>Jigon APC, Adamu Garba

Siyasa
Jigo a jam'iyyar APC, Adams Garba wanda kuma tsohon dan takarar shugaban kasa ne a jam'iyyar yayi kira ga 'yan Arewa cewa su ajiye maganar cewa Buhari yana aiki ko baya aiki su hada kai.   Yace zanga-zangar da ake ana son ganin bayan gwamnatin shugaban kasar ce kuma Arewace ake mawa so ake a lalata Arewa.   A wani jawabi da yayi ta shafinsa na sada zumunta yace Arewa ta yi hadin kannan da aka santa dashi ta baiwa 'yan kudu kunya, a ajiyd maganar kabilanci indai kai dan Arewane ka zo a hada kai a yaki wannan matsala.   Garba ya bayyana cewa dalili kenan ma da yasa ya shiga kotu akan maganar https://twitter.com/adamugarba/status/1319041561670332422?s=19
Baki isa ki gayawa Najeriya abinda ya kamata ta yi ba, Kune kuka lalata kasashen Libya, Syria, Iraqi da Yemen>>Jigon APC, Adamu ya gayawa Hillary Clinton

Baki isa ki gayawa Najeriya abinda ya kamata ta yi ba, Kune kuka lalata kasashen Libya, Syria, Iraqi da Yemen>>Jigon APC, Adamu ya gayawa Hillary Clinton

Siyasa
Bayan da tsohuwar 'yar takarar shugabancin Amurka, Hillary Clinton ta yi magana akan zanga-zangar SARS inda tace a daina kashe matasa, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC,  Adamu Garba ya bayyana cewa bata isa ba.   Yace bata kai matsayin da zata gayawa Najeriya abinda ya kamata ta yi ba.   Yace sune suka lalata kasashen Libya, Yemen, Iraqi, Syria da ma Egypt yace kuma suna son kawo irin wannan abu Najeriya.  Amma yace 'yan Najeriya kansu a waye yake basu isa ba.   Yace dama ya fada a baya burin masu zanga-zangar shine tada fitina da kuma karya doka. Ya godewa shugaban Amurka, Donald Trump da ya dakile karsashin Siyasar Hillary Clinton wanda yace bata yi wani aikin a zo a gani ba lokacin tana sakatariyar harkokin wajen Amurkar.   I told you...