fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Adegboyega Oyetola

Yanda Allah ya gaya min cewa zan zama Gwamna tun da dadewa>>Gwamnan Osun

Yanda Allah ya gaya min cewa zan zama Gwamna tun da dadewa>>Gwamnan Osun

Siyasa
Gwamnan jihat osun, Adegboyega Oyetola ya bayyana cewa tun tuni kamin yasan zai zama gwamna ya samu wata ilhama daga Allah cewa zai samu mukamin.   Yace duk da yake cewa shi dan Limamin Addinin Musulunci ne amma kuma cikin ikon Allah sai gashi ya samu irin ilhamar da kiristoci ke samu.   Yace yana bacci ne sai yayi mafarkin wata waka me cewa alkawarin Allah sai ya tabbata. Yace da ya tashi iya wajan kawai ya rike. Yace ya gayawa wani na kusa dashi, shine yake ce masa ai wani shahararren mawaki ne yayi wakar har ma ya samomai cikakkiyar wakar. Yace da ya saurareta ne sai ya tabbatar da abinda mafarkin nasa ke nufi.   Yace dalilin wannan mafarko duk abinda ya fuskanta baya nashi tsoro dan yasan zai yi nasara. Ya bayyana hakane a wajan addu'ar cikar gwamnatins...