fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Ado Bayero

Yan uwanmu sun gujemu ko gidan zama bamu dashi, Mun kaiwa Sarki Sanusi II da Oni of Ife korafi amma a banza>>’Ya’yan Marigayi, Sarkin Kano, Ado Bayero

Yan uwanmu sun gujemu ko gidan zama bamu dashi, Mun kaiwa Sarki Sanusi II da Oni of Ife korafi amma a banza>>’Ya’yan Marigayi, Sarkin Kano, Ado Bayero

Siyasa
Hauwa wadda ta haihu da tsohon sarkin Kano, Marigayi, Alhaji Ado Bayero ta bayyana halin talauci da suke ciki ita da 'ya'yanta 2.   Hauwa Momoh na da 'ya'ya Zainab da Ahmad Tijjani wadda suka haifa tare da tsohon sarkin. Ita kuma diyace a wajan Marigayi basaraken Auchi ta jihar Edo, Ahmad Momo. Ta bayyana a hirarta da Sunnews cewa kunsan a nan Kano idan kai ba daga Arewa ka fito ba za'a rika nuna maka banbanci. Tace shekaru 6 bayan rasuwar sarkin sai alkawari 'ya'yansa suke musu amma babu wanda suka cika tace sun yi rokon-sun yi rokon har sun gaji.   Zainab ta bayyana cewa tana makaranta Aji SS1 ta daina saboda basu da gata, tace lokacin mahaifinsu na da rai Nasiru Ado Bayero wanda shine Sarkin Bichi a yanzu yana zuwa wajansu sosai ya kai musu kayan bukatu, tac...