fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Ado Gwanja

Hotuna:Ado Gwanja ya nuna sabuwar motarsa

Hotuna:Ado Gwanja ya nuna sabuwar motarsa

Nishaɗi
Tauraron mawakin hausa, Kuma jarumin fina-finan Hausa,  Ado Isa Gwanja ya nuna Hotunan sabuwar motar da ya saya.   Gwanja ya nuna hotunan a shafinshi na Instagram 1 inda ya ce Alhamdulillah my new baby.   Masoya da abokan arziki sun rika tayashi Murna. Muma muna tayashi murna. https://www.instagram.com/p/CKMBv3WA4bY/?igshid=1qdxmhrybqb61
Bidiyon yanda samari da ‘yan Mata suka chashe da wakokin Ado Gwanja a Gidan Rawa

Bidiyon yanda samari da ‘yan Mata suka chashe da wakokin Ado Gwanja a Gidan Rawa

Nishaɗi
Tauraron mawakin Hausa, Ado Isa Gwanja ya bayyana wani Bidiyo ta shafinsa na sada zumunta inda aka ga yanda samari da 'yan mata suka cashe da wakarsa ta Girgiza nan wadda suka yi shi da Adam A. Zango.   Hakanan an kuma ji wakar kujerar tsakar gida ta Ado Gwanja din wadda itama aka cashe da ita a gidan rawar.   Ado ya saka wannan bidiyo ne a shafinsa na Instagram. https://youtu.be/jAgo3QpMOyE https://www.instagram.com/p/CFtpStgAvrS/?igshid=17h9bpejn4o3r  
Tashin Hankali:Kalli Sabon Bidiyon wakar Ado Gwanja da mata ke rawar Fitsara irin ta wakokin Turanci da ya jawo cece-kuce

Tashin Hankali:Kalli Sabon Bidiyon wakar Ado Gwanja da mata ke rawar Fitsara irin ta wakokin Turanci da ya jawo cece-kuce

Nishaɗi
Ga dukkan alamu Ado Gwanja na ci gaba da "kamawa da Wuta" kamar yanda gayu kan fada idan suna yabon gaye dan uwansu kan wani abu da yayi na daukar hankali.   Gwanja dama dai mawakin Mata ne kuma matan da dama sukan kirashi da limaminsu, wasu kuma, ciki hadda abokan aikinsa na Kannywood su kirashi da baba Ado.   Yayi wakoki irinsu Kujerar Tsakar Gida, dadai sauransu da suka dauki hankula. Ado da Safiyar yau kuma ya sake sakin wata zazzafar wakar sa da ya sakawa sunan 'Yan Mata.   Ya saka Bidiyon wakarne a shafinsa na Instagram inda ya rubuta cewa tana nan daf daku. https://www.instagram.com/p/CE3k52qA77Z/?igshid=ncdtlq22jtsc Saidai tuni wasu suka fara yabawa, yayin da wasu kuma suka fara kushewa, musamman ganin yanda mata a wakar ke jijjiga jikinsu, ir...
Duk wani me Abin fada ga Dama>>Cewar Ado Gwanja yayin da ya saki dandanon wakarsa ta Zuciya Ta

Duk wani me Abin fada ga Dama>>Cewar Ado Gwanja yayin da ya saki dandanon wakarsa ta Zuciya Ta

Nishaɗi
Tauraron mawakin Hausa kuma jarumi, Ado Isa Gwanja kenan a wadannan hotunan nasa da ya saki tare da abokan aikinsa.   Ya saka hotunan a shafinshi na sada zumunta inda ya bayyana cewa" Duk wani me abin fada ga dama" https://www.instagram.com/p/CD86BCmAPxe/?igshid=17jj5j7qtme6n https://www.instagram.com/p/CD9flfLgnm0/?igshid=1tcomb9ulkuz4 Lamarin ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta mayar da raddi kala-kala.  Saidai hutudole ya fahimci cewa wannan ka iya zama dabarace ta tallata sabuwar wakarsa daya saki dandanon ta me suna Zuciyata.   Gwanja yace zai saki cikakkiyar wakar nan da ranar Laraba idan Allah ya kaimu.