fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Ado Isa Gwanja

Hotuna: Kalli Sabuwar Motar Ado Gwanja

Hotuna: Kalli Sabuwar Motar Ado Gwanja

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,  Ado Isa Gwanja ya saka hotunan wannan kayatacciyar Motar Alfarmar ta Range Rover a shafinsa na sada zumunta.   Ya mata taken, Alhamdulillahi am very Happy u're highly alcum my oda half. https://www.instagram.com/p/CFNVZPLANq0/?igshid=1butgp2sbqqdb Ga dukka alamu dai yayi sabuwar motar ne duk da cewa bai bayyana haka kai tsaye ba. Tun bayan da tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa an bashi kyautar Mota kirar G-Wagon 2019 ne dai sauran abokan aikinsa ke ta bayyanawa, wasu da barkwanci cewa suma sun yi motar Alfarma.
Zafafan hotunan Ado Gwanja da Abokiyar Aikinsa

Zafafan hotunan Ado Gwanja da Abokiyar Aikinsa

Nishaɗi
Tauraron mawakin Hausa kuma Jarimi, Ado Isa Gwanja kenan a wadannan Zafafan hotunan inda yake tare da Abokiyar Aikinsa.   Ya sakawa dumbin masoyansa hotunan a shafinshi na sada zumunta inda wasu suka yaba wasu kuma suka kushe. https://www.instagram.com/p/CD8aJT8A974/?igshid=1i74ebliytjkf   https://www.instagram.com/p/CD86BCmAPxe/?igshid=lwjsf5a3jwe1
Hoton Ado Gwanja da Mahaifiyarshi data rasu

Hoton Ado Gwanja da Mahaifiyarshi data rasu

Nishaɗi
Hoton tauraron fina-finan Hausa kuma tauraron mawakin Mata, Ado Isa Gwanja da mafaifiyarsa data rasu kenan.   Mahaifiyar Ado Gwanja ta rasu a daren Juma'a zuwa Asabar kamar yanda ya bayyana ashafinsa na sada zumunta. https://www.instagram.com/p/B_ZaW9EAWLk/?igshid=1hhij1pcxzljm Muna fatan Allah ya jikanta da Rahama yasa Aljannah ce makomarta ya kuma baiwa 'yan uwa Hakurin rashi.
Za a yi wa Ali Nuhu da ‘yan Kannywood 5 gwajin coronavirus

Za a yi wa Ali Nuhu da ‘yan Kannywood 5 gwajin coronavirus

Uncategorized
Tauraron fina-finan Kannywood Ali Nuhu ya ce hukumar yaki da cutuka masu yaduwa ta Najeriya za ta yi masa gwajin cutar coronavirus.     Ali Nuhu da wasu 'yan Kannywood biyar na cikin taurarin da suka halarci bikin karrama jarumai da aka gudanar a Lagos ranar Asabar 14 ga watan Maris.     Gwamnatin jihar ta Lagos ta yi kira ga duk wanda ya halarci bikin ya je a yi masa gwajin coronavirus saboda ta gano cewa wani mai dauke da cutar ya halarci bikin.     Za a samu sakamako ranar Laraba A hirar da ya yi da BBC ranar Talata da daddare, Ali Nuhu, ya ce jami'an hukumar yaki da cutuka masu yaduwa ta Najeriya sun je wurinsa inda suka bukaci ya bi su ofishinsu domin yi masa gwajin cutar ta coronavirus.     Kazalika ya ce su...