fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Afakallahu

Kotun Shari’ar Musulunci Ta Gayyaci Baban Chinedu Kan Yi Wa Afakallah Kazafi

Kotun Shari’ar Musulunci Ta Gayyaci Baban Chinedu Kan Yi Wa Afakallah Kazafi

Nishaɗi
Sakamakon maganganun da Haruna Yusuf (Baban Chinedu) yayi wadanda a cikinsu yake zargin Ismael Na'Abba Afakallah da cinye kudaden marayu, hakan ya sa shi Afakallah ya garzaya zuwa kotun Musulunci domin neman a fito da gaskiyar maganar dashi Baban Chinedu yayi akansa.   Bayan da kotun wadda take a unguwar Hausawa a Filin Hocky ta saurari korafi daga mai kara, sai ta saka ranar 1 ga watan 4 na shekarar 2020 domin fara sauraren shariar.     Tuni kotu ta turawa da Baban Chinedu takardar gayyata zuwa ofis dinsa dake Kano.