fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: AFCON

Labarin Wasanni: Ana cece-kuce tsakanin kocin Najeriya dana Afrika ta kudu: Abubuwan da ya kamata kasani game da wasan

Uncategorized
A gobe, Laraba ne da misalin karfe 8 na yamma idan Allah ya kaimu 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles zasu hadu da 'yan kwallon kasar Afrika ta kudu,Bafana-Bafana a wasan kusa dana kusa dana karshe a ci gaba da gasar neman daukar kofin nahiyar Afrika, kamar yanda yake a cikin labarin wasanni. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Labarin wasannin dake ci gaba da bayyana akan wasannin na gobe sun bayyana cewa an yi hirar kamin wasa da wakilan kungiyoyin biyu da zasu kece raini gobe inda Kocin Najeriya, Gernot Rohr ya bayyana 'yan kwallon Bafana-Bafana na South Afrika a matsayin wanda aka fiso bayan da suka cire me masaukin Baki, Egypt daga gasar a zagayen kashe 16 da aka kammala. Ya kuma kara da cewa, duk 'yan wasanshi 23 a yanzu a shirye suke su buga wasa, ba...