fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Afenifere

Shuwagabannin Arewa Burinsu kawai su mulki Najeriya suna juya ‘yan kudu yanda suka ga dama>>Afenifere

Shuwagabannin Arewa Burinsu kawai su mulki Najeriya suna juya ‘yan kudu yanda suka ga dama>>Afenifere

Siyasa
Kungiyar Afenifere ta yankin Yarbawa ta zargin shuwagabannin Arewa da cewa mulki ne kawai a gabansu sannan suna ganin yankin kudu a matsayin wasu wansuke juyasu yanda suke so.   Kakakin kungiyar, Yinka Odumakin ya bayyana cewa taron Kaduna shaidane akan hakan inda shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kara tabbatar da cewa shi shugabane na wani yanki ba na duka Najeriya ba.   Yace ta yaya za'a yi irin wannan taron da wakilan gwamnatin tarayya amma ba tare da 'yan kudu ba? Yace kawai suna kallon kansu a matsayin wanda zasu yanke hukuncin akan Najeriya gaba daya ba tare da la'akari da sauran yankuna ba kumama maimakon su saka tunanin matasan sauran yankin Najeriya a zaman nasu sai suka yi magana akan matasansu kadai.   Yace a zamanin mulkin tsohon shugaban kasa,...
Karki ishemu da iyayi, nan Ministar babanki tace ta rabawa yara ‘yan Makaranta Abinci Alhalin suna gida a zaune>>Afenifere ga Zahra Buhari saboda cewa da ta yi ba babanta ne matsalar Najeriya ba

Karki ishemu da iyayi, nan Ministar babanki tace ta rabawa yara ‘yan Makaranta Abinci Alhalin suna gida a zaune>>Afenifere ga Zahra Buhari saboda cewa da ta yi ba babanta ne matsalar Najeriya ba

Siyasa
Kungiyar kare muradun yarbawa ta Afenifere ta mayarwa da diyar shugaban masa, Muhammadu Buhari,  Zahra martanj kan cewar da ta yi mahaifin nata ba shine matsalar Najeriya ba.   Afenifere ta bakin kakakinta, Yinka Odumakin ta bayyana cewa yayi wuri Zahra ta fara wannan tunanin har sai an gunadar da bincike akan mahaifin nata da Rumbunsa.   Mungiyar tace Zahra ta bar mutanen da suka rasa 'yan uwa a Legas su yi jimamin danginsu cikin kwanciyar hankali.   “It is too early for Buhari”s daughter to beat her chest on behalf of the father because the oppressed has e located where governors are hiding COVID-19 palliatives until an independent probe is done on the father and his warehouses searched.   “We are yet to forget that his minister was sharing foo...
Lokacin canjawa Najeriya fasaline yayi>>Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta goyi bayan masu zanga-zangar SARS

Lokacin canjawa Najeriya fasaline yayi>>Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta goyi bayan masu zanga-zangar SARS

Siyasa
Mungiyar yarbawa ta Afenifere ta goyi bayan masu zanga-zangar SARS wanda suke son a yiwa aikin dansanda garambawul.   A sanarwar da ta fitar a yau, Litinin, Afenifere ta bayyana cewa tana sane da zanga-zangar da matasa ke yi inda suke nuna gajiya da cin zarfin 'yansanda. Tace ba lokacin dogon surutu bane yanzu, abu daya ne kawai, a canjawa Najeriya fasali dan tseratar da ita daga rushewa. Daya daga cikin shuwagabannin kungiyar, Rueben Fasoranti ne ya bayyana haka inda yace abinda ya rage kawai a baiwa jihohi ko yankuna iko akan abubuwa da dama.   Yace abu na gaba shine a mayar da aikin dansanda ya zama jihohi ne zasu rika kula dashi.   Afenifere hailed Nigerian youth whom it noted “have risen to say enough to the excesses of the Nigerian state symbol...
Tsabar Mugunta ce kawai tasa gwamnati kara kudin Man Fetur>>Afenifere

Tsabar Mugunta ce kawai tasa gwamnati kara kudin Man Fetur>>Afenifere

Uncategorized
Kungiyar  Afenifere ta kare muradun Yarbawa tace tsabar Mugunta ce kawai irin ta gwamnati tasa ta yi karin kudin wuta a yanzu duk da ana cikin matsi.   Kungiyar ta bayyana hakane bayan taron da ta yi na masu ruwa da tsaki wanda shugabanta, Chief Reuben Fasoranti ya jagoranta a jiya, Litinin. Tace bai kamata a kara kudin wuta dana Man Fetur ba a halin da ake ciki yanzu indai da tausayin Talakawa a wajan shuwagabanni.   Kungiyar ta bayyana cewa ya kamata a bi duk wata hanyar da doka ta dace dan nuna Adawa da wannan lamari.
Kamar yanda matsalar APC tasa ka rusa kwamitin gudanarwarta, haka ya kamata matsalar tsaro tasa ka sauke manyan jamu’an tsaro>>Kungiyar kare muradun yarbawa suka gayawa Shugaba Buhari

Kamar yanda matsalar APC tasa ka rusa kwamitin gudanarwarta, haka ya kamata matsalar tsaro tasa ka sauke manyan jamu’an tsaro>>Kungiyar kare muradun yarbawa suka gayawa Shugaba Buhari

Tsaro, Uncategorized
Kungiyar kare muradin Yarbawa ta Afenifere ta bayyana cewa matsalar Tsaron Najeriya ta isa ace shugaba Buhari ya canja manyan jami'an tsaron da kuma canja salon yaki.   Kungiyar ta yi magana da bakin kakakinta, Yinka Odumakin inda tace bai kamata ace tunda dai shugaban kasar bai gamsu da aikin da shuwagabannin tsaron suka yi na shekaru 5 ba ya barsu su ci gaba da zama ba. Yace gargadi kadai da shugaban ya wa shuwagabannin tsaron bai isa ba. Yace in ba haka ba Najeriya na cikin hadarin nutsewa.   Yace duka wasu kwanakine rikicin jam'iyyar APC ya dauka amma shugaban ya rusa kwmaitin gudanarwar Jam'iyyar to haka ya kamata yawa shuwagabannin tsaron Najeriya.
Dama Can mun san cewa Buhari yaudarar Tinubu yayi kawai ya samu mulki>>Kungiyar kare Muradun Yarbawa

Dama Can mun san cewa Buhari yaudarar Tinubu yayi kawai ya samu mulki>>Kungiyar kare Muradun Yarbawa

Siyasa
Biyo bayan rushe kwamitin gudanarwa na jam'iyyar APC da tsohon shugaban ta, Adams Oshiomhole ke jagoranta, da jam'iyyar ta yi bisa shawarar shugaban kasa, Muhammadu  Buhari, da dama sun yi amannar cewa dangantaka ta yi tsami kenan tsakanin shugaban kasan da Bola Ahmad Tinubu, wanda mutumin Oshiomhole ne.   Saidai fadar shugaban kasar ta fito tace babu wata tsamin dangantaka tsakanin shuwagabannin 2. Amma duk da haka, jigo a kungiyar kare muradun Yarbawa ta,  Afenifere,  Ayo Adebanjo yace Shi dama yasan tun tuni Shugaba Buhari yaudarar Tinubu yayi kawai dan ya samu abinda yake so. Yace Shima Tinubun Yaudarar shugaban kasar yake ba dan ci gaba aka kafa jam'iyyar ba an kafatane dan rabon mukamai da cimma buruka. Yace sun dade a siyasa sun san duk wani salonta.   Y...
Jahilan ‘yan Arewane ke mulkar Najeriya kuma sunata turo matasansu zuwa kudu dan kaddamar da jahadi>>Kungiyar kare muradun Yarbawa

Jahilan ‘yan Arewane ke mulkar Najeriya kuma sunata turo matasansu zuwa kudu dan kaddamar da jahadi>>Kungiyar kare muradun Yarbawa

Siyasa
Jigo a kungiyar kare muradun yarbawa ta Afenifere, Femi Okurounmu ya bayyana cewa yawanci jahilan 'yan Arewane da kodai basu da ilimi ko kumama kwata-kwata basu yi karatu ba ke mulkar Najeriya.   Yayi wannan Maganane akan cikar Najeriya shekaru 21 akan mulki inda yace matasansu na kudy sai yawo a kan titi amma babu aikin yi. Amma matasan Arewa duk sai aiki ake basu duk da cewa ilimin su bai kai na 'yan kudun ba. Ya bayyana cewa kaso 50 na matasan Najeriya da suka gama makaranta basu da aikin yi kuma mafi yawancinsu 'yan kudu ne dan sune suka fi damuwa da karatu. Yace uba zai yi iya bakin kokarinsa wajan ganin ya baiwa dansa ilimo amma haka zai gama ya koma yana yawo a titi babu mafita.   Yace idan Dan kudu da dan Arewa suka je makaranta zaka ga dan kudu yayi ko...