fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Tag: Afurka ta Kudu

An rufe ofisoshin ‘yan sanda bakwai a Afirka ta Kudu bayan barkewar cutar coronavirus

An rufe ofisoshin ‘yan sanda bakwai a Afirka ta Kudu bayan barkewar cutar coronavirus

Tsaro
A kalla ofisoshi bakwai a ka garkame na hukumonin 'yan sanda dake kasar Afurka ta Kudu. An dai rufe ofisoshin ne na wucin gadi a sakamakon samun wasu jam'ai da suka kamu da cutar Coronavirus. Shiyyoyin da aka rufe ofisoshin sun hada da Gauteng, Mpumalanga, KwaZulu Natal. Koda a rohoton da Shugaban rundunar 'yan sandan kasar ya bayyana a makwannin baya ya bayyana cewa a kalla an samu mutuwar jami'ai 36 baya ga jami'ai kimanin dubu 5,000 da suka harbu da cutar. Ya zuwa yanzu kasar Afurka ta kudu ita ce kasa mafi yawan masu cutar baya ga ita sai kasar Masar, inda Kasar Najeriya ke biye mata.