fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Afuwa

Shugaba Buhari yawa wanda suka yi yunkurin kifar da gwamnatin Babangida Afuwa

Shugaba Buhari yawa wanda suka yi yunkurin kifar da gwamnatin Babangida Afuwa

Siyasa
A ganawar majalisar iyayen kasa da shugaba Buhari ya jagoranta a yau, shugaban kasar yawa wasu da aka daure bisa laifuka kala da kala afuwa.   Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya halarci taron a zahirance yayin da Ibrahim Badamasi Babangida,  Ernest Shonekan, Abdulsamal Abubakar, Yakubu Gowon duk suka halarta ta kafafen sadarwar zamani. Shugaban yawa Tsohon gwamnan Bendel Ambrose Ali afuwa, an dai daureshi ne saboda zargin sama da fadi da 983,000 wanda aka bayar dan gyaran titi. An mai hukuncin daurin shekaru 100. Saidai ya mutu a shekarar 1989 bayan da aka sakeshi daga gidan yari.   Akwai kuma kanal Moses Effiong, da Majo EJ Olarenwaju da aka daure saboda yunkurin kifar da gwamnatin IBB. Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa tsakanin jihohi ...