fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Ahmad Ali Nuhu

Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar Haihuwar dansa, Ahmad

Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar Haihuwar dansa, Ahmad

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar haihuwar dansa Ahmad wanda ya saka hotonshi a shafinshi na sada zumunta da mai addu'ar fatan Alheri. https://www.instagram.com/p/CAyf9x3hJj1/?igshid=3of7n0oolyq6 Ali Nuhu ya bayyana cewa Ranar Haihuwar dan nasa na tuna mai da abubuwan farin ciki da suka faru. Da kuma yanda yake dada kawo farin ciki a rayuwarsu.   Ahmad Ali Nuhu wanda shima jarumi ne inda a baya ya fito a fina-finai da dama ya saka hotuna a shafinshi na sada zumunta ya taya kansa murnar zagayowar ranar haihuwa. https://www.instagram.com/p/CAyicZ7J0N6/?igshid=1o2wvsajhn1qc Jarumai da dama sun taya Ahmad Ali Nuhu murnar zagayowar Ranar haihuwarshi.