
Ali Nuhu da Dansa Ahmad
Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton inda yake tare da danshi, Ahmad a yayin bikin Sallah.
Ali ya sakawa miliyoyin masoyamshi na shafukan sada zumunta wadannan hotunan inda da dama suka yaba.
https://www.instagram.com/p/CDUg3e7Bryj/?igshid=1gl7n50m6ihx5