fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Ahmad Fintiri

Ka daina Bi gida-gida kana kwace abincin da mutane suka wawusa, Da ka raba Tallafin Coronavirus/COVID-19 da duk haka bata faru ba>>APC ta gayawa Gwamnan Adamawa

Ka daina Bi gida-gida kana kwace abincin da mutane suka wawusa, Da ka raba Tallafin Coronavirus/COVID-19 da duk haka bata faru ba>>APC ta gayawa Gwamnan Adamawa

Siyasa
Jam'iyyar APC a jihar Adamawa ta jajantawa gqamnan jihar, Ahmadu Fintiri kan wawason da aka dakawa Rumbun Ajiyar gwamnatin jihar.   Tace abin ya kara damunta sosai da lamarin ya rutsa da 'yan kasuwa masu zaman kansu da suke taimakawa wajan habaka tattalin arzikin jihar.   Kakakin jam'iyyar a jihar, Muhammad Abdullahi ne ya bayyana haka inda yace ko kadan basu ji dadin lamarin ba hakanan ya jinjinawa jami'an tsaro kan yanda suka kula da lamarin.   Saidai yace maganar da gwamnatin jihar ke cewa wai ba'a bata tallafin Coronavirus/COVID-19 daga gwamnatin tarayya ba, ba gaskiya bane saboda suna sane cewa Minista, Sadiya Umar Farouk ta je jihar inda ta bayar da Tirela 100 ta kayan abinci.   Yace kuma da vwamnatin jihar ta raba kayan abincin da duk haka...