fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Ahmad Indimi

Babu Amana tsakanin Kura da Mutum, Ka bari Muna sonka>>Rashida Maisa’a ta gayawa Surukin Shugaban kasa, Ahmad

Babu Amana tsakanin Kura da Mutum, Ka bari Muna sonka>>Rashida Maisa’a ta gayawa Surukin Shugaban kasa, Ahmad

Nishaɗi
A jiya ne dai hutudole ya kawo muku rahoton yanda surukin shugaban kasa, Ahmad Indimi dake auren diyar shugaban kasar, Zahra Buhari tare da zakinsa da ya siya wanda zai rima kiwo.   Wannan lamari ya dauki hankula sosai musamman a shafukan sada zumunta inda ake ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.   Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa'a itaka ta bayyana ra'ayinta kan wannan batu, inda tace babu Amana tsakanin Mutum da Kura, tace Ahmad ya daina dan kuwa suna sonshi ko dan Zahara.
Ban yi Nadamar auren ka ba>>Zahra Buhari na murnar cika shekaru 4 da aure

Ban yi Nadamar auren ka ba>>Zahra Buhari na murnar cika shekaru 4 da aure

Auratayya
Diyar shugaban kasa, Zahra Buhari Indimi na murnar cika shekaru 4 da aure ita da mijinta, Ahmad Indimi.   Ta saka kayataccen hotonsu tare inda ta bayyana cewa zata sake yadda ta aureshi idan akwai damar yin hakan.   Tace tana tayashi Murna, tace Rayuwar a lallai ta zama haka ba, ba tare dashi ba, a karshe ta yi fatan Allah yasa ma'aurata su zama sanyin idaniyar juna.   https://www.instagram.com/p/CI34BRAsx4O/?igshid=1v8fmzsl6yz8a
Da Dumi-Dumi: Diyar Shugaban kasa, Zahara Buhari na daf da sake haihuwa

Da Dumi-Dumi: Diyar Shugaban kasa, Zahara Buhari na daf da sake haihuwa

Nishaɗi
Rahotanni sun bayyana cewa diyar shugaban kasa, Zahara Buhari da Mijinta, Ahmad Indimi na daf da dake samun karuwa.   Shafin Lindaikejisblog ne ya tabbatar da wannan labari inda yace Zahara zata haihu kwanannan. A shekarar 2016 ne aka daura auren Zahara da Mijinta Ahmad Indimi kuma a shekarar 2018 suka samu dansu na farko.   A baya dai sun bayyana cewa ba zasu yi gaggawar nuna dan nasu ba sai nan gaba tukuna.