fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Ahmad Lawan

Gwamnonin Arewa sun Jinjinawa shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan a lokacin da ya cika shekaru 62 da haihuwa

Gwamnonin Arewa sun Jinjinawa shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan a lokacin da ya cika shekaru 62 da haihuwa

Kiwon Lafiya
Kungiyar Gwamnonin Arewa sun ya bawa shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ahmad Lawan bisa cika shekaru 62 da haihuwa. Shugaban Kungiyar  Gwamnonin Arewa Gwamnan jihar jos Simon Lalong ya yabawa shugaban Majalisar Dattawa inda ya bayyana shi a matsayin jajirtacce Wanda ya tsaya tsayin daka wajan tafiyar da Majalisar cikin tsari tare da kawo cigaba A rewacin kasar tun lokacin da ya zama shugaban Majalisar.  
Shugaban Majalisan Dattawa Ahmad Lawan Zai Kaddamar Da Tseren Marathon Na Yaki da Cin Hanci Da Rasha a 9 Ga Disamba a Abuja

Shugaban Majalisan Dattawa Ahmad Lawan Zai Kaddamar Da Tseren Marathon Na Yaki da Cin Hanci Da Rasha a 9 Ga Disamba a Abuja

Siyasa
Kodinetan kungiyar nan ta tseren Marathon na Yaki da Cin Hanci da Rashawa, Jacob Onu ya ce an kammala shirye-shiryen fara tseren shekarar 2020 da Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya dauki nauyi a Abuja ranar 9 ga Disamba. Da yake magana a yayin ziyarar girmamawa ga karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, Onu ya ce karo na 4 na tseren shine don tallafawa gwamnatin tarayya a yaki da cin hanci da rashawa. “Ilimi da wasanni suna tafiya tare suna taka muhimmiyar rawa a yaki da cin hanci da rashawa. Mun kasance a nan don neman taimakon ku da goyan baya da kuma taimakawa wajen samar da bukatar da ake a yakin da gwamnati ke yi da cin hanci da rashawa, "inji shi. A nasa bayanin, Daraktan wasannin motsa jiki, Ma’aikatar matasa da ci gaban wasanni, Dr Ademola Are y...
“Ku sanya Kasa cikin addu’o’in ku domin samun waraka daga cutar Korona>>Kakakin Majalisar Dattijai, Sanata Ahmad Lawan

“Ku sanya Kasa cikin addu’o’in ku domin samun waraka daga cutar Korona>>Kakakin Majalisar Dattijai, Sanata Ahmad Lawan

Siyasa
Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan, tare da tsohon mataimakin shugaban majalisar dattijai, Ike Ekweremadu da Sanata Solomon Adeola, sun bukaci musulmai da su amfani da wannan lokaci wajan gudanar da  addu’a don samun kariya daga cutar Coronavirus. "Yan majalisar sun bayyana hakan ne a sakon da suka aike ga al'ummar musulmai a ranar Alhamis, don taya su murnar bikin babbar Sallah na bana. A cewar Shugaban Majalisar Dattijai sanata Ahmad Lawan ya bayyana cewa majalisar dokoki ta kasa tana aiki tare da bangaran zartarwa wurin magance cutar Korona a yayin da ta shafi tattalin arzikinmu da kuma tsarin jama'a baki daya. Shima a nasa bangaran tsohon mataimakin shugaban majalisa Ekweremadu ya bukaci musulmai da su yi addu’o'i domin daurewar zaman lafiya, hadin kai da kuma tsaro a ka...