fbpx
Saturday, March 25
Shadow

Tag: Ahmad Musa

Hotunan Katafariyar Makarantar da Ahmad Musa zai gina a mahaifarsa da ke Jos

Hotunan Katafariyar Makarantar da Ahmad Musa zai gina a mahaifarsa da ke Jos

Wasanni
Shahararren dan kwallon kafa Nigeriya kuma Kaftin na kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Ahmed Musa ya bayyana aniyarsa ta gina makarantar boko a garin Jos, ta Jihar Filato.   Ahmed Musa ya ce zai gina makarantar ce a yankin Bukuru da ke Karamar Hukumar Jos ta Kudu, wanda anan ne aka haife shi kuma ya taso anan, domin kyautatawa al’ummar yankin. Shahararen dan kwallon kafar ya bayyana haka ne a shafinsa na Instagram, inda ya ce “Ba zan manta da unguwarmu ba da kuma gudunmawar da ya kamata na yi wa al’ummarta.   Don haka nake murnar sanar da fara aikin gina makaranta M&S a jihar Filato a karamar hukumar Jos ta kudu a garin Bukuru, domin ilimi mabudi ne inji shi" https://www.instagram.com/p/CJtZ5IFDLfU/?igshid=wbhu6s24ool7 Ahmad musa wanda dan asalin ...
Ahmad Musa ya aike da motar kayan abinci dan rabawa Mazauna garin Jos – cewar Jarumin Fina-Finan Hausa Bello Muhammad Bello

Ahmad Musa ya aike da motar kayan abinci dan rabawa Mazauna garin Jos – cewar Jarumin Fina-Finan Hausa Bello Muhammad Bello

Kiwon Lafiya
Shahararran dan wasan kwallan kafa na Najeriya Ahmad Musa ya aike da wata mota makare da kayan abinci dan rabawa mazauna garin jos. Bello Muhammad Bello dan wasan hausa dake masana'antar Kannywood shine ya sanar da haka, ta cikin shafin sa na sada zumunci. Bello Muhammad Bello ya godewa dan wasan da zabin sa da yayi a matsayin wanda zai rarraba kayan ga mazauna jahar jos. https://twitter.com/GeneralBMB/status/1264915109769510914?s=20 Kamar dai yadda ya wallafa ta cikin shafin sa a ranar Litinin.
Ahmad Musa ya bayyana hoton hamshakiyar motar daya siya mai farashin Naira miliyan 120

Ahmad Musa ya bayyana hoton hamshakiyar motar daya siya mai farashin Naira miliyan 120

Wasanni
Dan wasan gaba na kungiyar Al Nassr ya zamo dan wasan Najeriya na farko daya fara cin kwallaye guda biyu a cikin wasa daya na gasar kofin duniya ta FIFA, yayin da yayi nasarar jefa kwallaye guda biyu a wasan da Najeriya ta buga tsakanin su da Argentina a kasar Brazil shekara ta 2014. Kuma yaci kwallaye biyu a wasan da suka buga da Iceland a kasar Russia shekara ta 2018. Ya kasance daya daga cikin yan wasan Najeriya masu arziki kuma yana daukar albashin Naira biliyan 1.2 a kowace shekara. https://www.instagram.com/p/B_z7SpIjoya/?igshid=1q86dg84xr24s Dan wasan mai shekaru 27 ya saka hoton wata hamshakiyar mota daya siya mai suna G Wagon Benz a shafin shi na twitter. kungiyar Al Nassr sun siya Ahmad Musa daga kungiyar Leicester City a shekara ta 2018 kuma dan wasan yayi nasarar j...