
Yau shekaru 14 kenan da rasuwar tauraron fina-finan Hausa, Ahmad S. Nuhu
A yaune tauraron fina-finan Hausa, Ahmad S. Nuhu ke cika shekaru 14 da rasuwa.
Ahmad S Nuhu yasu a shekarar 2007 a sanadiyyar hadarin Mota. Muna fatan Allah ya jikansa da Rahama.
Da yawa abokan aikinsa sun shiga shafukansu na sada zumunta suna tunawa dashi.
https://www.instagram.com/p/CJfu1_Ygxek/?igshid=1lxy37ylhf17a