fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Ahmad Umar Fintiri

CORONA VIRUS: Babu Wani Kalubale Da Zai Sa Mu Hana Jama’a Fita Neman Abinci, Cewar Gwamna Fintiri Na Adamawa

CORONA VIRUS: Babu Wani Kalubale Da Zai Sa Mu Hana Jama’a Fita Neman Abinci, Cewar Gwamna Fintiri Na Adamawa

Kiwon Lafiya
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umar Fintiri ya musanta rade-radin da jama’a ke yi a fadin jihar cewa gwamnati ta kafa dokar hana shiga da fita a jihar.     Gwamnan ya bayyana haka ne ta bakin mai magana da yawun sa, Humwashi Wonosikou.     Gwamnan ya ce “ma su yada karyar cewa gwamnati ta kafa dokar hana fita a Adamawa, makiya ne ma su yi wa jihar zagon kasa da karairayi”.     Yace wasu ke yada karairayin neman cusa tsoro a zukatan jama’a yace a karyar da ake yadawa wai dokar za ta fara aiki ne Tin daga jiya juma’a daren Asabar 27 ga Maris 2020, wanda kuma ba gaskiya ba ne.     Yace Gwamnati ba za ta yarda da irin haka ba, za ta dauki mataki akan duk wanda yake yada karairayi da labaran karya domin cimma wata manufa....