
Ahmed Musa na shirin komawa Kungiyar West Bromwich
Rahotanni sun bayyana cewa dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Ahmed Musa zai koma kungiyar West Bromwich dake kasar Ingila a matsayin dan wasa na dindindin.
Mail ta ruwaito cewa Ahmed Musa tun bayan barin kungiyar Alnassr ta kasar Saudiyya a watan October, ya zauna ba tare da kungiya ba.
Hakanan Rahoton yace Kungiyar ta nemawa Ahmed Musa Visa da kuma shirin yi masa gwajin lafiya a Laraba me zuwa.
The 28-year-old has not been attached to a club since leaving Saudi Arabian outfit Al Nassr in October 2020.
According to Daily Mail, the Baggies have requested a visa for the winger and booked him in for a medical on Wednesday.