fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Aikin Alheri

Hotuna:Matasan Musulmai sun karrama Inyamurin da ya biyawa wani da yayi hadarin kudin magani

Hotuna:Matasan Musulmai sun karrama Inyamurin da ya biyawa wani da yayi hadarin kudin magani

Uncategorized
Matasan Musulmai a yankin Abaji dake babban birnin tarayya, Abuja sun karrama wani Inyamuri me kyamis da ake kira da Chidi saboda irin yanda ya biyawa wani da yayi hadari kudin magani.   Matasan karkashin wata kungiya dake karfafa zaman lafiya sun bayyana Chidi a matsayin gwarzo wanda suka yi fatan Allah ya saka masa da Alheri.   "Today Youth Crisis awareness peace Forum Abaji, visit Chidi pharmacy opposite jumma'a mosque Abaji we appreciate your Gesture to our community for paying accident victims bills in General hospital Abaji. May God Almighty Allah bless you throughout your business." he wrote.