
‘YAN KISHIN KASA: Sun Hada Kudi Sun Gina Gada A Garinsu
Al'ummar garin Zainabi dake karamar hukumar Doguwa a Kano sun hada kudi domin gina katafariyar gada, don nemawa kan su mafita. Saboda samun saukin zirga-zirgar yau da kullum.
Yanzu haka dai aikin gadar ya yi nisa sosai, inda saura kadan su karasa wannan aiki.
Daga Aliyu El-Idrith Shu'aibu (Dan Autan Media)